ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mata Ne Ƙashin Bayan Gyaran Duk Wata Al’umma, In Ji  Sheik Shamsudeen

by Nasir Adamu
12 months ago
Mata

A ranar Asabar ɗin makon da ya gabatar ne, Sheik Shamsudeen Kasim Abujummala Shugaban Majalisar Malamai na ƙaramar hukumar Sabon gari na ƙungiyar Izala, ya gabatar da wata lakca Mai taken ” Tsoron Allah” a  Makarantan Nurul Islam da ke Unguwar Makera Hayin Dogo Samaru Zariya. 

A lokacin da yake jawabi a gun taron, Sheik Abujummala ya baiyyana cewar, ya kamta ace mata sunfi kowa jin Tsoron Allah, sakamakon sunfi maza zuwa Makaranta da wuraren aikata Alkairi,  musamman a wannan  zamanin.

Sai dai daga bisani ya nuna takaicinsa abisa yadda aka sami akasin hakan, a Mai makon suka kasance jagaba wajen lallacewar wannan Al’umma. 

ADVERTISEMENT
  • Abinda Ya Kamata Kusani Akan Wasan Arsenal Da Manchester City 
  • Peng Liyuan Ta Halarci Bikin Mika Lambobin Yabo A Fannin Raya Ilimin Yara Mata Da Mata Na Hukumar UNESCO 

Sheihin Malamin ya ce da za a sami akalla  Kashin 75 cikin ɗari na Mata su Gyara alaƙarsu da Allah da kowa ya canza, domin mafi yawan manyan kaba’irori, da ake aikatawa Mata na taka muhimmiyar rawa a Cikin. 

Don haka Sheik Abujummala ya jawo hankalin Mata da su kasance masu jin Tsoron Allah a duk inda suka kasanca, da kuma nuna tausayi ga ƙananan yara koda basu Suka haifesu ba, Hakanan ya umurcesu da nuna ƙauna ga junansu tare da aikata umurnin Allah (swt) 

LABARAI MASU NASABA

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo

Haka nan a nasa ta’alikin da ya gabatar Malam Abubakar Abba Dewu ya jawo hankalin Malaman Islamiyoyi,  domin su kasanca masu shirya irin wadanan muhadirorin lokacin Bayan lokacin a Makarantun su, domin cusawa Mata da ƙananan yara jin Tsoron Allah tare da yin abin da ya dace da koyarwar addinini Musulunci a bisa sunnar Annabi Muhammad (saww). 

Haka nan a lokacin da take miƙa jawabi godiya a gun taron Shugaban Makaranta Malam Halima Musa ta ce, suna shirya irin wannan muhadaran ne lokaci bayan lokacin sabo da cusawa Mata da ƙananan yara tsoron Allah a zukata.

Mata
Nasir Adamu
+ postsBio
    This author does not have any more posts.

MASU ALAKA

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba
Labarai

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

September 14, 2026
Mata
Labarai

Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo

September 14, 2026
Mata
Labarai

Air Peace Da United Nigeria, Jirage 2 Masu Latti Sosai Watan Agusta — NCAA

September 14, 2026
Next Post
Ya Kamata Sin Da Amurka Su Hau Turbar Hadin Gwiwa Da Samun Moriyar Juna A Sabon Lokaci

Ya Kamata Sin Da Amurka Su Hau Turbar Hadin Gwiwa Da Samun Moriyar Juna A Sabon Lokaci

LABARAI MASU NASABA

Duk Wani Yunkuri Na Karfafa Burin Japan Na Fadada Karfin Soji Zai Jefa Yankin Cikin Hadari

Duk Wani Yunkuri Na Karfafa Burin Japan Na Fadada Karfin Soji Zai Jefa Yankin Cikin Hadari

September 14, 2026
Tsohon Firaminsitan Jordan: Kasar Sin Tana Kan Gaba Wajen Gudanar Da Fasahar AI A Duniya

Tsohon Firaminsitan Jordan: Kasar Sin Tana Kan Gaba Wajen Gudanar Da Fasahar AI A Duniya

September 14, 2026
Hadin Gwiwar BRICS Na Jagorantar Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Da Dogaro Da Karfin Kansu

Hadin Gwiwar BRICS Na Jagorantar Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Da Dogaro Da Karfin Kansu

September 14, 2026
Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

September 14, 2026
Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

September 14, 2026
Mata

Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo

September 14, 2026
Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

September 14, 2026
Mata

Air Peace Da United Nigeria, Jirage 2 Masu Latti Sosai Watan Agusta — NCAA

September 14, 2026
Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

September 14, 2026
Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

September 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.