ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Me Ya Sa Ake Ganin Afrika Na Da Damar Taka Rawa A Tsarin Tattalin Arzikin Duniya?

by CGTN Hausa and Sulaiman
2 months ago
Afrika

Kamfanin dillancin labarai na Xinhua ya tattauna da mataimakin gwamnan bankin raya nahiyar Afrika (AFDB) Kevin Chika Urama, inda ya ce nan gaba kadan Afrika na da damar taka muhimiyyar rawa a tsarin tattalin arzikin duniya, bisa wasu fa’idoji kamar na yawan jama’a da albarkatu da nahiyar ke da su.

Amma me ya sa mataimakin gwamnan AFDB ke da wannan fata? Nahiyar Afrika ta shafe tsawon lokaci karkashin turawan mulkin mallaka, wanda har yanzu kasashe da dama na nahiyar ba su daina fama da mummunan tasirin hakan ba. Amma tasowar kasar Sin da ci gaban da take samu da yadda ta tsaya kai da fata wajen kare muradun kasashe masu tasowa, ya bude wa kasashen Afrika ido da ma kofa da fatan cewa, su ma za su iya tsayawa da kafarsu, kuma suna da abubuwan da suka cancanta na samun ci gaba. A cewar Kevin Chika Urana, tsarin na tattalin arzikin duniya na karkata ga cudanyar bangarori da dama maimakon wasu ’yan tsiraru. Godiya ga kasar Sin saboda ita ce ta jajirce wajen ganin an yi wa tsarin duniya garambawul, karkashin shawarwarin da ta gabatar kamar ta inganta shugabancin duniya wadda ke da nufin ganin dukkan kasashe sun hadu sun bayar da gudunmuwa da kara wakilcin kasashe masu tasowa ta yadda za a rika jin muryoyinsu da yin la’akari da ra’ayoyinsu, sabanin yadda ake aiwatar da manufofi ba tare da tuntubarsu.

Ci gaban kasar Sin wani kwarin gwiwa ya samar wa kasashe masu tasowa musamman na Afrika. Domin ta nuna musu cewa, za su iya tsara hanyar da ta dace da yanayi da al’ummominsu, kuma su samu ci gaban da suke fata. Yadda take kara hada gwiwa da tallafa musu ba tare da sharadi ko katsalandan ba, shi ma ya gabatar musu da wata sabuwar dabara ta hadin gwiwa ba tare da sun yi watsi da akidu da al’adunsu ba.

ADVERTISEMENT

Idan muka duba fannin kasuwanci, musamman yadda Sin ta ba kasashen Afrika masu huldar diplomaisyya da ita damar shigo da kayayyaki kasar ba tare da biyan haraji ba, daya ne daga cikin hanyoyin taimakawa bunkasa karfin kasashen a bangarori da dama na tattalin arziki, domin ya kara musu kuzarin sarrafa albarkatu a cikin gida da samar da guraben ayyukan yi da habaka fitar kayayyakinsu da kara shiga kasuwannin duniya da karfin takara.

Wadannan kalilan ne daga cikin gudunmawar da Sin ke ba kasashen Afrika, shi ya sa har kullum nake cewa, ci gaban kasar Sin, ci gaba ne ga kasashen Afrika kuma dama ce ga daukacin kasashen duniya. (Faeza Mustapha)

LABARAI MASU NASABA

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

Afrika
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen
Afrika
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje
  • Sulaiman
    Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya
  • Sulaiman
    Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya
  • Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

MASU ALAKA

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya
Daga Birnin Sin

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

September 10, 2026
Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya
Daga Birnin Sin

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30
Daga Birnin Sin

Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

September 10, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya Za Ta Ƙaddamar Da Tsarin Daƙile Rugujewar Gine-Gine

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

September 10, 2026
Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

September 10, 2026
Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

September 10, 2026
Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.