ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, October 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Majalisar Gudanarwa Ta Sin Ta Wallafa “Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-Biyar Karo Na 15 Kan Kiyaye Lafiyar Al’ummar Kasar”

by CGTN Hausa and Sulaiman
4 months ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Fadada Kasuwanci Ga ‘Yan Kasashen Waje A Kasuwar Cinikayya Cikin ‘Yanci Mafi Girma A Duniya

Ya Kamata Tashar TBS Ta Japan Ta Tuba Ba Wai Bayar Da Uzuri Ba

Kwanan nan, majalisar gudanarwa ta Sin ta wallafa “Shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar karo na 15 kan kiyaye lafiyar al’ummar kasar”, inda aka bayyana shirye-shiryen hanzarta gina “kasar Sin mai lafiya” a lokacin aiwatar da “Shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar karo na 15”.

Shirin ya jaddada cewa, ya kamata a karfafa ra’ayin jama’a kan mai da hankali kan lafiya mai inganci, da hanzarta samar da tsarin rayuwar al’umma da kuma tsarin ci gaban tattalin arziki da zamantakewa masu amfanar da lafiyar jama’a.

Shirin ya gabatar da shawarar cewa, nan da shekarar 2030, za a kafa tsarin dabarun inganta lafiya sannu a hankali, kuma za a kara kyautata tsarin kiwon lafiya dake da salon musamman na kasar, da samar da tsarin ci gaba na hadakar ilimi da kimiyya da fasaha dake mayar da hankali kan rayuwa da lafiyar jama’a, ta yadda za a kara karfafa matsayin Sin a fannin jagorantar ci gaban magungunan gargajiya a duk duniya, kuma tsawon rayuwar jama’a zai kai shekaru 80, kana manyan ma’aunan lafiya za su shiga cikin na kasashe masu karfin tattalin arziki.(Safiyah Ma)

ADVERTISEMENT
Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Fadada Kasuwanci Ga ‘Yan Kasashen Waje A Kasuwar Cinikayya Cikin ‘Yanci Mafi Girma A Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ya Kamata Tashar TBS Ta Japan Ta Tuba Ba Wai Bayar Da Uzuri Ba
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji
Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK
  • Sulaiman
    Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS
  • Sulaiman
    Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)

MASU ALAKA

Sin Ta Fadada Kasuwanci Ga ‘Yan Kasashen Waje A Kasuwar Cinikayya Cikin ‘Yanci Mafi Girma A Duniya
Daga Birnin Sin

Sin Ta Fadada Kasuwanci Ga ‘Yan Kasashen Waje A Kasuwar Cinikayya Cikin ‘Yanci Mafi Girma A Duniya

October 29, 2026
Ya Kamata Tashar TBS Ta Japan Ta Tuba Ba Wai Bayar Da Uzuri Ba
Daga Birnin Sin

Ya Kamata Tashar TBS Ta Japan Ta Tuba Ba Wai Bayar Da Uzuri Ba

October 29, 2026
Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI
Daga Birnin Sin

Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI

October 29, 2026
Next Post
Kotu Ta Hana INEC Amincewa Da Tarukan ADC Ƙarƙashin Jagorancin David Mark

Kotu Ta Hana INEC Amincewa Da Tarukan ADC Ƙarƙashin Jagorancin David Mark

LABARAI MASU NASABA

NLC Ta Buƙaci Ƴan Jarida Su Tursasa Ƴan Siyasa Kan Mafi Karancin Albashi

NLC Ta Buƙaci Ƴan Jarida Su Tursasa Ƴan Siyasa Kan Mafi Karancin Albashi

October 29, 2026
Sin Ta Fadada Kasuwanci Ga ‘Yan Kasashen Waje A Kasuwar Cinikayya Cikin ‘Yanci Mafi Girma A Duniya

Sin Ta Fadada Kasuwanci Ga ‘Yan Kasashen Waje A Kasuwar Cinikayya Cikin ‘Yanci Mafi Girma A Duniya

October 29, 2026
Ya Kamata Tashar TBS Ta Japan Ta Tuba Ba Wai Bayar Da Uzuri Ba

Ya Kamata Tashar TBS Ta Japan Ta Tuba Ba Wai Bayar Da Uzuri Ba

October 29, 2026
Yadda Cristiano Ronaldo Ya Zama Na Farko A Zaɓen Mafi Kyawun Ballon d’Or A Tarihi

Yadda Cristiano Ronaldo Ya Zama Na Farko A Zaɓen Mafi Kyawun Ballon d’Or A Tarihi

October 29, 2026
Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI

Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI

October 29, 2026
Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji

Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji

October 29, 2026
Wasan Kwaikwayo Da Ba Shi Da Tushe Na Japan Yana Yunkurin Shafa Wa Kasar Sin Kashin Kaji

Wasan Kwaikwayo Da Ba Shi Da Tushe Na Japan Yana Yunkurin Shafa Wa Kasar Sin Kashin Kaji

October 29, 2026
’Yansanda Sun Kama Tsohon Gwamnan Imo Rochas Okorocha A Abuja

Kotu Ta Tabbatar Da Rochas Okorocha A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Na Imo Ta Yamma

October 29, 2026
Mazauna Sokoto Sun Yi Murna Bayan Nasarar Kashe Fitattun ‘Yan Bindiga 3 A Jihar

’Yan Sandan Jihohi: Abin Da Za Su Sauya Wajen Inganta Tsaro Da Matakan Kariya Daga Cin Zarafi

October 29, 2026
Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma

Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma

October 29, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.