ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 2, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mutane Tara Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Sama Kusa Da Gidan Hutu Na Trump A Florida

by Abubakar Sulaiman
1 hour ago
Trump

Mutane tara sun mutu bayan wani ƙaramin jirgin sama mai zaman kansa kirar Learjet 60 ya faɗo a wani yanki a gundumar Palm Beach, jihar Florida ta Amurka, ranar Lahadi, 1 ga Nuwamba, 2026. Hatsarin ya faru ne kusa da gidan hutun Shugaban Amurka, Donald Trump, na Mar-a-Lago.

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Amurka (FAA) ta ce jirgin ya tashi ne daga filin jirgin saman Austin-Bergstrom da ke jihar Texas, inda yake kan hanyarsa ta zuwa filin jirgin North Eleuthera a ƙasar Bahamas. Sakataren Sufuri na Amurka, Sean Duffy, ya tabbatar da mutuwar dukkan mutane tara da ke cikin jirgin.

Rahotanni sun ce jirgin ya faɗo ne da misalin ƙarfe 12:50 na rana agogon yankin, inda ya bugi ƙasa kusa da wata hanya tare da haddasa babbar fashewa da gobara. Lamarin ya haifar da wani babban rami a wurin da jirgin ya faɗo, yayin da tarkacensa ya bazu a yankin. Gwamnan Florida, Ron DeSantis, ya bayyana hatsarin a matsayin wani babban bala’i.

ADVERTISEMENT

Hukumomi sun kwashe kusan mutane 600 da ke zaune a kusa da wurin hatsarin zuwa wasu matsugunai biyu domin kare su daga haɗarin tarkacen jirgin da gobarar da ta tashi. An kuma rufe wasu hanyoyi domin bai wa jami’an agaji da masu bincike damar gudanar da ayyukansu. Har zuwa lokacin fitar da rahotannin farko, ba a bayyana sunayen mutanen da suka mutu ba.

Hukumar FAA da Hukumar Binciken Hatsarin Sufurin Jiragen Sama ta Ƙasar (NTSB) sun fara bincike domin gano musabbabin faɗuwar jirgin. Rahotanni sun nuna cewa ana samun ruwan sama mai ƙarfi da tsawa a yankin a lokacin hatsarin, amma hukumomi ba su tabbatar da cewa yanayin ne ya haddasa lamarin ba.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Fara Farautar Maharan Da Suka Kashe Abokin Aikinsu A Filato

Biyan Bashin Wutar Lantarki Da Muka Yi Ya Farfaɗo Da Amincewar Masu Zuba Jari – Tinubu

Trump
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Sojoji Sun Fara Farautar Maharan Da Suka Kashe Abokin Aikinsu A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    Biyan Bashin Wutar Lantarki Da Muka Yi Ya Farfaɗo Da Amincewar Masu Zuba Jari – Tinubu
  • Abubakar Sulaiman
    Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC
  • Abubakar Sulaiman
    Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

MASU ALAKA

Sojoji Sun Fara Farautar Maharan Da Suka Kashe Abokin Aikinsu A Filato
Manyan Labarai

November 2, 2026
Biyan Bashin Wutar Lantarki Da Muka Yi Ya Farfaɗo Da Amincewar Masu Zuba Jari – Tinubu
Labarai

Biyan Bashin Wutar Lantarki Da Muka Yi Ya Farfaɗo Da Amincewar Masu Zuba Jari – Tinubu

November 2, 2026
Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC
Manyan Labarai

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

November 1, 2026
Next Post
Sojoji Sun Fara Farautar Maharan Da Suka Kashe Abokin Aikinsu A Filato

Sojoji Sun Fara Farautar Maharan Da Suka Kashe Abokin Aikinsu A Filato

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Fara Farautar Maharan Da Suka Kashe Abokin Aikinsu A Filato

Sojoji Sun Fara Farautar Maharan Da Suka Kashe Abokin Aikinsu A Filato

November 2, 2026
Mutane Tara Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Sama Kusa Da Gidan Hutu Na Trump A Florida

Mutane Tara Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Sama Kusa Da Gidan Hutu Na Trump A Florida

November 2, 2026
Biyan Bashin Wutar Lantarki Da Muka Yi Ya Farfaɗo Da Amincewar Masu Zuba Jari – Tinubu

Biyan Bashin Wutar Lantarki Da Muka Yi Ya Farfaɗo Da Amincewar Masu Zuba Jari – Tinubu

November 2, 2026
Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

November 1, 2026
Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

November 1, 2026
Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

November 1, 2026
Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Hanyar Neman Bashi Ta USSD Ba Tare Da Intanet Ba

Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

November 2, 2026
Mahara Sun Kai Hari Shingen binciken Sojoji, Sun Kashe Soja Ɗaya A Filato

Mahara Sun Kai Hari Shingen binciken Sojoji, Sun Kashe Soja Ɗaya A Filato

November 1, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci