ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 22, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

NSCDC Ta Kai Samame Masana’antar Lemo Da Ke Amfani da Gurɓatattun ’Ya’yan Itace A Legas

by Sulaiman
5 hours ago

LABARAI MASU NASABA

NLC Ta Goyi Bayan Buƙatar Albashi N500,000 Da Rage Farashin Mai Zuwa N500

Dangote Ya Shirya Zuba Dala Biliyan 10 A Ɓangaren Wutar Lantarki

Rundunar Hukumar Tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) ta kai samame wata masana’anta da ake zargin tana haɗa gurɓataccen ruwan ’ya’yan itace (lemo) a yankin Onilegbale, Alabi Aradagun da ke Badagry, Jihar Legas, inda ta kama mata biyu.

An bayyana hakan ne ta wani bidiyo da shafin CityMood Badagry ya wallafa a shafin X ranar Litinin, wanda ya nuna jami’an NSCDC suna gabatar da wadanda aka kama tare da kayayyakin da aka kwato.
Wani jami’in NSCDC ya ce ana sayar da kayayyakin da ake zargin ne a wasu kasuwannin Legas, sannan ana kai su Jihar Edo da sauran sassan Nijeriya.

Ya ce matan biyu, wadanda shekarunsu ke tsakanin 48 zuwa 50, sun kuma yi amfani da yara maza da mata masu shekaru 15 zuwa 16 wajen haɗawa da kuma kunshe abubuwan shan.

Rundunar ta ce tana ci gaba da bincike domin gano cikakken bayani kan ayyukan masana’antar da kuma wadanda ke da hannu wajen samar da kayayyakin.

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    NLC Ta Goyi Bayan Buƙatar Albashi N500,000 Da Rage Farashin Mai Zuwa N500
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York
  • Sulaiman
    Gwamnatin Sin Ta Sha Alwashin Tallafawa Kanana Da Matsakaitan Masana’antu Da Ake Da Kyakkyawan Fata A Kansu
  • Sulaiman
    Sin Za Ta Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Manyan Jami’ai Kan Cika Shekaru 5 Da Kaddamar Da Shawarar Raya Ci Gaban Duniya
ADVERTISEMENT

MASU ALAKA

NLC
Manyan Labarai

NLC Ta Goyi Bayan Buƙatar Albashi N500,000 Da Rage Farashin Mai Zuwa N500

September 22, 2026
Efcc
Manyan Labarai

Dangote Ya Shirya Zuba Dala Biliyan 10 A Ɓangaren Wutar Lantarki

September 22, 2026
Saudiyya Ta Bai Wa NAHCON Shekaru Uku Ta Koma Tsarin Aikin Hajji Na Zamani 
Manyan Labarai

Saudiyya Ta Bai Wa NAHCON Shekaru Uku Ta Koma Tsarin Aikin Hajji Na Zamani 

September 21, 2026
Next Post
Efcc

Dangote Ya Shirya Zuba Dala Biliyan 10 A Ɓangaren Wutar Lantarki

LABARAI MASU NASABA

NLC

NLC Ta Goyi Bayan Buƙatar Albashi N500,000 Da Rage Farashin Mai Zuwa N500

September 22, 2026
Efcc

Dangote Ya Shirya Zuba Dala Biliyan 10 A Ɓangaren Wutar Lantarki

September 22, 2026
Kamfani A Kano Ya Miƙa Wa KCPC Kayayyaki Na ₦28.6m Da Amincinsu Ke Dab Da Ƙarewa

NSCDC Ta Kai Samame Masana’antar Lemo Da Ke Amfani da Gurɓatattun ’Ya’yan Itace A Legas

September 22, 2026
An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York

An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York

September 21, 2026
Gwamnatin Sin Ta Sha Alwashin Tallafawa Kanana Da Matsakaitan Masana’antu Da Ake Da Kyakkyawan Fata A Kansu

Gwamnatin Sin Ta Sha Alwashin Tallafawa Kanana Da Matsakaitan Masana’antu Da Ake Da Kyakkyawan Fata A Kansu

September 21, 2026
Sin Za Ta Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Manyan Jami’ai Kan Cika Shekaru 5 Da Kaddamar Da Shawarar Raya Ci Gaban Duniya

Sin Za Ta Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Manyan Jami’ai Kan Cika Shekaru 5 Da Kaddamar Da Shawarar Raya Ci Gaban Duniya

September 21, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Gidaje 14,940 A Sokoto

’Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Biyu, Sun Kwashe Dabbobi A Sokoto

September 21, 2026
Ko Wadanne Gudanmawa Manufar Gaggauta Cinikayyar Waje Ta Sin A Fannin Hajojin Dakile Sauyin Yanayi Ka Iya Samarwa Duniya?

Ko Wadanne Gudanmawa Manufar Gaggauta Cinikayyar Waje Ta Sin A Fannin Hajojin Dakile Sauyin Yanayi Ka Iya Samarwa Duniya?

September 21, 2026
Xi Ya Mayar Da Amsar Wasikar Daliban Jami’o’in Amurka

Xi Ya Mayar Da Amsar Wasikar Daliban Jami’o’in Amurka

September 21, 2026
Haɓaka Tattalin Arzikin Zamfara: Gwamna Lawal Zai Halarci Babban Taron MDD A New York

Gwamnatin Zamfara Ta Ƙara Albashin Ma’aikatan Lafiya Da Kashi 95

September 21, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.