ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ra’ayin Sin Na Cin Moriya Tare Da Son Zaman Lafiya Ginshigi Ne Na Samar Da Duniya Mai Inganci

by CGTN Hausa and Sulaiman
6 months ago
Sin

An yi taron manema labarai na ministan harkokin waje, a lokacin taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama’ar Sin wato NPC jiya Lahadi, abun ya jawo hankalin duniya sosai.

Wannan taro da aka kwashe kusan mintuna 90 ana gudanarwa, an gabatar da tambayoyi 21, kuma ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya yi cikakken bayani kan manufofin harkokin waje na Sin, inda ya yiwa kasashen waje karin haske game da matakan da ake dauka, wato “abin da Sin ke goyon baya”, da “abin da Sin ke adawa da shi”, da “abin da Sin ke yi”.

A takaice, muna iya ambatar furucin Wang a taron, cewar “Sin ta samar da kwanciyar hankali, da tabbaci mafi daraja ga duniya mai fuskantar rikici da sauye-sauye, kuma ta zama babban ginshikin da ba za a iya maye gurbinsa ba a cikin rudanin duniya.”

ADVERTISEMENT

Ya ce, “Karfin tuwo ba ya nufin karfin hujja. Ya kamata manyan kasashe su jagoranci bin doka, da rikon amana, da bin tsarin doka”, “yin watsi da MDD da gina sabon tsari, ko kafa kungiyoyin kawance tare da kebe su, ba zai sami goyon bayan jama’a ba, kuma ba zai dore ba”, “bangaren Sin bai yarda da tunanin ‘hadin gwiwar manyan kasashe mafiya karfi’ ba”… Wadannan kalmomin ministan harkokin waje na Sin, sun nuna adawa ga kunnon kan babakere da nuna fin karfi a siyasance, kuma sun bayyana matsayin Sin na kasancewa babbar kasa dake sauke nauyin dake wuyanta, da ra’ayinta na kare matsayin MDD, da kare nasarorin yakin duniya na biyu, da kuma gina tsarin dogaro da mabambantan bangarori a harkokin duniya.

Ya ce, “Nauyin kasashe mafiya karfi shi ne amfanar duniya baki daya”, “ra’ayin bangaranci yana haifar da rashin taimako, kuma hadin kai yana kawo karfi”, “inganta kasashe ta yadda za su yi amfani da juna da samun ci gaba ta bude kofa, da raba damammaki, da samun ci gaba tare da amfanar da juna” da sauransu.

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

A yayin taron manema labarai, ministan harkokin waje na Sin ya yi cikakken bayani kan abin da shugaba Xi Jinping ya gabatar dangane da inganta tattalin arzikin duniya mai fa’ida dake shafar kowa da kowa, wanda ya nuna niyyar Sin ta nacewa hanyar bude kofa da hadin gwiwa, da kuma cin moriyar tare.

A duniyar yau, ana fuskantar sauye-sauye, da canje-canje da ba a taba ganin irinsa cikin shekaru 100 da suka gabata ba: Sin a matsayin babbar kasa mai karfi ta sauke nauyin dake wuyanta bisa iyakacin kokari. Sin mai ra’ayin cin moriya tare da son zaman lafiya, ta zama ginshigi ga duniya mai inganci, kuma ba ma matakin ya kawo fa’ida ne kawai ga al’ummar Sin ba, har ma da farin ciki ga al’ummar duniya baki daya. (Amina Xu)

Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa
Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026

Next Post
Ramadan: Lokutan Buda-Baki Da Sahur Na Azumi Na 2

Ramadan: Lokutan Buda-Baki Da Sahur Na Azumi Na 20

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.