ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, October 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Kan Abubuwa Takwas Yayin Ziyarar Xi

by CGTN Hausa
4 weeks ago
Xi

Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Amurka Donald Trump sun cimma matsaya kan abubuwa guda takwas, kamar yadda wata sanarwa da aka fitar ta bayyana bayan kammala ziyarar da Xi ya kai Amurka a jiya Jumma’a.

Sanarwar ta bayyana cewa, shugabannin biyu sun amince su gina dangantaka mai ma’ana bisa manyan tsare-tsare cikin kwanciyar hankali a tsakanin Sin da Amurka, wacce ke da tushe a kan girmama juna, da adalci da kuma sakayyar alheri ga juna.

Sun kuma amince su goyi bayan juna, ganin cewa kasar Sin za ta karbi bakuncin taron shugabannin kasashen kungiyar APEC a watan Nuwamban shekarar 2026, yayin da Amurka kuma za ta karbi bakuncin taron kolin shugabannin kungiyar G20 a watan Disamba; inda suka bayyana aniyarsu ta halartar tarukan juna.

ADVERTISEMENT

Game da batun kasar Iran kuwa, Xi da Trump sun amince cewa ya kamata Tehran ta cika alkawarin da ta yi na kin kera makaman nukiliya. Sun kuma bayyana cewa babu wata kasa ko hukuma da za ta caji kudin wucewa ta hanyoyin ruwa na kasa da kasa.

Xi ya kai ziyarar aiki a Amurka ne daga ranar Laraba zuwa Jumma’a, inda a yayin ziyarar, ya yi tattaunawa mai zurfi da Trump kan dangantakar kasashen biyu, da kuma muhimman batutuwan kasa da kasa da na shiyya-shiyya. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

LABARAI MASU NASABA

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou

Sin
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Mai Taimaka Wa Babban Sakataren MDD Ya Yaba wa Kasar Sin Bisa Hangen Nesanta

MASU ALAKA

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

October 26, 2026
An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou
Daga Birnin Sin

An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou

October 25, 2026
Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu
Daga Birnin Sin

Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu

October 25, 2026
Next Post
Kwankwaso

Shirin Sulhu Tsakanin Kwankwaso Da Abba: Ina Aka Dosa?

LABARAI MASU NASABA

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

October 26, 2026
Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

October 26, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

October 26, 2026
Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

October 26, 2026
2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

October 26, 2026
Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato

Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato

October 26, 2026
NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe

NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe

October 26, 2026
An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

October 26, 2026
Adadin Waɗanda Aka Kashe A Harin Ƴan Bindiga Ya Kai 50  A Taraba

Adadin Waɗanda Aka Kashe A Harin Ƴan Bindiga Ya Kai 50 A Taraba

October 26, 2026
Kano Da Wasu Jahohi 7 Da Ake Hasashen Samun Hazo Yau Litinin – NiMet

Kano Da Wasu Jahohi 7 Da Ake Hasashen Samun Hazo Yau Litinin – NiMet

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.