ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Fayyace Kamfanoni 500 Masu Zaman Kansu Mafi Karfin Jari A Shekarar 2026

by Sulaiman
6 hours ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Sabbin Alkaluman Haraji Sun Shaida Yadda Sin Ke Samun Saurin Ci Gaba A Fannin Sabon Ikon Sarrafa Hajoji Masu Inganci

Sojoji Sun Ceto Mutane 7 Da Aka Sace, Sun Ƙwato Shanu A Katsina Da Sakkwato

A yau Talata ne Sin ta fitar da sunayen kamfanoni 500 masu zaman kansu a kasar, wadanda kuma suke kan gaba a karfin jarin juyawa a shekarar nan ta 2026, ciki har da 110 da jarin juyawarsu ya haura yuan biliyan 100, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 14.82, wanda hakan ke nuni ga matukar bunkasar sashen kamfanoni masu zaman kansu na kasar Sin.

Alkaluman shekarar nan ta 2026 da hadaddiyar kungiyar lura da masana’antu da cinikayya ta Sin ko ACFIC ta fitar a birnin Tianjin na arewacin kasar Sin, sun nuna yadda kamfanonin JD.com, da Alibaba (China) Co., Ltd., da Hengli Group Co., Ltd, suka ci gaba da rike matsayi uku na farkon jerin sunayen.
Wannan ne karo na 28 da ACFIC ta fitar da wadannan alkaluma, bayan nazarin yanayin karfin kamfanonin kasar masu zaman kansu.

Cikin kamfanonin da aka nazarci karfinsu, har da 6,350, wadanda a shekarar 2025 da ta gabata, suke da jarin juyawa da ya haura yuan biliyan daya. Kazalika, kamfanoni 500 mafiya karfin jarin juyawa ne suka samu shiga wannan jeri. (Saminu Alhassan)

ADVERTISEMENT
Sin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Shugaba Xi Ya Aika Da Sakon Taya Murna Gabanin Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin
  • Sulaiman
    Binciken CGTN: Kwanciyar Hankali Mai Ma’ana Ita Ce Hanya Mafi Kyau Ta Gudanar Da Alakar Sin Da Amurka
  • Sulaiman
    NLC Ta Goyi Bayan Buƙatar Albashi N500,000 Da Rage Farashin Mai Zuwa N500
  • Sulaiman
    NSCDC Ta Kai Samame Masana’antar Lemo Da Ke Amfani da Gurɓatattun ’Ya’yan Itace A Legas

MASU ALAKA

Sabbin Alkaluman Haraji Sun Shaida Yadda Sin Ke Samun Saurin Ci Gaba A Fannin Sabon Ikon Sarrafa Hajoji Masu Inganci
Labarai

September 22, 2026
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 51, 876 Sun Mika Wuya A Arewa Maso Gabas
Manyan Labarai

Sojoji Sun Ceto Mutane 7 Da Aka Sace, Sun Ƙwato Shanu A Katsina Da Sakkwato

September 22, 2026
NNPP Za Ta Kwace Mulki A Jihar Imo – Kwankwaso
Manyan Labarai

Gwamnatin Obi Za Ta Dawo Da Tallafin Man Fetur Ta Wata Hanya Daban – Kwankwaso

September 22, 2026
Next Post
Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48

Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48

September 22, 2026
Sabbin Alkaluman Haraji Sun Shaida Yadda Sin Ke Samun Saurin Ci Gaba A Fannin Sabon Ikon Sarrafa Hajoji Masu Inganci

Sabbin Alkaluman Haraji Sun Shaida Yadda Sin Ke Samun Saurin Ci Gaba A Fannin Sabon Ikon Sarrafa Hajoji Masu Inganci

September 22, 2026
Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin

Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin

September 22, 2026
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 51, 876 Sun Mika Wuya A Arewa Maso Gabas

Sojoji Sun Ceto Mutane 7 Da Aka Sace, Sun Ƙwato Shanu A Katsina Da Sakkwato

September 22, 2026
Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

September 22, 2026
Sin Ta Fayyace Kamfanoni 500 Masu Zaman Kansu Mafi Karfin Jari A Shekarar 2026

Sin Ta Fayyace Kamfanoni 500 Masu Zaman Kansu Mafi Karfin Jari A Shekarar 2026

September 22, 2026
Shugaba Xi Ya Aika Da Sakon Taya Murna Gabanin Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin

Shugaba Xi Ya Aika Da Sakon Taya Murna Gabanin Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin

September 22, 2026
NNPP Za Ta Kwace Mulki A Jihar Imo – Kwankwaso

Gwamnatin Obi Za Ta Dawo Da Tallafin Man Fetur Ta Wata Hanya Daban – Kwankwaso

September 22, 2026
Ni Ya Kamata Na Lashe Ballon D’or Ta Bana — Mbappe

Ni Ya Kamata Na Lashe Ballon D’or Ta Bana — Mbappe

September 22, 2026
Binciken CGTN: Kwanciyar Hankali Mai Ma’ana Ita Ce Hanya Mafi Kyau Ta Gudanar Da Alakar Sin Da Amurka

Binciken CGTN: Kwanciyar Hankali Mai Ma’ana Ita Ce Hanya Mafi Kyau Ta Gudanar Da Alakar Sin Da Amurka

September 22, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci