A yau Lahadi ne kasar Sin ta yi nasarar harba sabon rukunin taurarin dan Adam daga cibiyar harba kumbuna na kasuwanci dake lardin Hainan na kudancin kasar.Taurarin dan Adam din su ne rukuni na 24, na aikin sadarwa dake shawagi a kusa da doron duniya, an kuma harba su zuwa sararin samaniya ta amfani da rokar Long March-12, da karfe 12 da minti 10 na tsakar rana bisa agogon Beijing, sun kuma yi nasarar shiga da’irar da aka tsara yadda ya kamata. (Saminu Alhassan)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT