Kotun harkokin kasuwanci ta kasar Netherlands, ta yanke hukunci game da batun na’urorin semiconductor na kamfanin Nexperia, inda ta ce za a gudanar da bincike kan Nexperia bisa zargin rashin gudanar da harkoki yadda ya kamata.
A martaninta, ma’aikatar kula da cinikayya ta kasar Sin ta ce kasar ta yi ammana cewa, ya kamata a gaggauta dawo da daidaito a tsarin samar da na’urorin semiconductor.
Kuma Sin na fatan Netherlands za ta yi abun da ya dace tare da samar da kyakkyawan yanyin tattaunawa da warware sabani na cikin gida ga kamfanonin kasashen biyu. (Mai fassara: FMM)
ADVERTISEMENT
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

Discussion about this post