Dan wasan kasar Sin Su Yiming, ya lashe lambar yabo ta zinare a wasan karshe na zamiya kan dusar kankara na ajin maza, a gasar wasannin Olympics na lokacin hunturu na Milan-Cortina, inda ya samar wa kasar Sin lambar zinare ta farko a gasar.
Wannan nasarar da ya samu a ranar da yake cika shekaru 22 da haihuwa, ta sa za ta kara zama abun tunawa.
A ranar 7 ga wata ya samu tagulla a wasan tsalle da sarrafa jiki a sama na Big Air a Milan, kafin ya zo na daya a wasan zamiya kan dusar kankara a yau. (FMM)
ADVERTISEMENT
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

![Su Yiming SAHUR [Falalarsa Da Fa’idojinsa] Na 1](https://hausa.leadership.ng/wp-content/uploads/2024/03/pngtree-eating-sahur-png-image_7600746-1-75x75.png)

Discussion about this post