ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sultan Ya Gargaɗi Malaman Addini Kan Kare Masu Cin Hanci Da Rashawa

by Sulaiman
8 hours ago
Sultan

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya yi kira ga shugabannin addinai da su guji kare masu aikata laifuka, musamman masu cin hanci da rashawa, saboda dangantakar addini, zumunci ko abota.

Sarkin ya ce bai kamata limamai, fastoci ko shugabannin addini su kare duk wanda ya aikata laifi saboda kasancewarsa ɗan’uwa, aboki ko makusanci.

Ya bayyana hakan ne a taron Majalisar Ƙoli ta Addinai ta Nijeriya (NIREC) da aka gudanar a Abuja ranar Laraba, inda ya jaddada cewa masu aikata laifi ya kamata su fuskanci hukunci ba tare da nuna wariya ba.

ADVERTISEMENT

Sarkin ya kuma bukaci shugabannin addinai su goyi bayan yaƙi da cin hanci da rashawa, tare da barin hukumomin tsaro da na shari’a su gudanar da ayyukansu ba tare da katsalandan ba.

Ya ce: “Duk wanda yake da hannu, ko ’yan’uwanmu ne, ’yan’uwarmu mata, iyayenmu ko abokanmu, dole ne su fuskanci doka.”

LABARAI MASU NASABA

Ya Kamata Kowane Dan Nijeriya Ya Samu Horon Soja – Ministan Tsaro

An Gano Jirgi Mara Matuƙi Da Ake Zargin Masu Laifi Na Amfani Da Shi A Iyakokin Kano

Sultan
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    ’Yansanda Sun Ƙwato Motoci 52, Sun Kama Masu Laifi 177 A Mako Guda
  • Sulaiman
    Kada Ku Ɗauki Nauyin Aikin Hajji Da Kuɗaɗen Da Aka Sace — Sultan Ga ’Yan Siyasa
  • Sulaiman
    Ya Kamata Kowane Dan Nijeriya Ya Samu Horon Soja – Ministan Tsaro
  • Sulaiman
    Sin Ta Fayyace Kamfanoni 500 Masu Zaman Kansu Mafi Karfin Jari A Shekarar 2026

MASU ALAKA

Gwamnatin Tarayya Ta Ɗaga Albashin Sojoji Daga Naira 49,000 Zuwa Naira 100,000 – Ministan Tsaro
Manyan Labarai

Ya Kamata Kowane Dan Nijeriya Ya Samu Horon Soja – Ministan Tsaro

September 23, 2026
An Gano Jirgi Mara Matuƙi Da Ake Zargin Masu Laifi Na Amfani Da Shi A Iyakokin Kano
Manyan Labarai

An Gano Jirgi Mara Matuƙi Da Ake Zargin Masu Laifi Na Amfani Da Shi A Iyakokin Kano

September 23, 2026
Tinubu Ya Yi Wa Nijeriya Kyakkyawan Tanadi – Masari
Manyan Labarai

Tinubu Ya Yi Wa Nijeriya Kyakkyawan Tanadi – Masari

September 23, 2026
Next Post
Dandalin Al’adu Na Beijing Zai Mayar Da Hankali Ga Batun Gadon Al’adu Da Koyi Da Juna Tsakanin Mabanbantan Wayewar Kai

Dandalin Al’adu Na Beijing Zai Mayar Da Hankali Ga Batun Gadon Al’adu Da Koyi Da Juna Tsakanin Mabanbantan Wayewar Kai

LABARAI MASU NASABA

Musk Ya Hango Gagarumin Ci Gaban Mutum-Mutumi Masu Siffar Dan’Adam A Kasar Sin Tare Da Yabawa Da Yadda Kasar Ke Da Ban Sha’awa

Musk Ya Hango Gagarumin Ci Gaban Mutum-Mutumi Masu Siffar Dan’Adam A Kasar Sin Tare Da Yabawa Da Yadda Kasar Ke Da Ban Sha’awa

September 23, 2026
Zargin Maita: ‘Yansanda Sun Cafke Mutum Huɗu Bisa Hallaka Wani A Bauchi

Zargin Maita: ‘Yansanda Sun Cafke Mutum Huɗu Bisa Hallaka Wani A Bauchi

September 23, 2026
Dandalin Al’adu Na Beijing Zai Mayar Da Hankali Ga Batun Gadon Al’adu Da Koyi Da Juna Tsakanin Mabanbantan Wayewar Kai

Dandalin Al’adu Na Beijing Zai Mayar Da Hankali Ga Batun Gadon Al’adu Da Koyi Da Juna Tsakanin Mabanbantan Wayewar Kai

September 23, 2026
Sultan

Sultan Ya Gargaɗi Malaman Addini Kan Kare Masu Cin Hanci Da Rashawa

September 23, 2026
Li Qiang Ya Halarci Bikin Bude Taron Nuna Kwarewar Sana’o’i Na Duniya Na Shekarar 2026

Li Qiang Ya Halarci Bikin Bude Taron Nuna Kwarewar Sana’o’i Na Duniya Na Shekarar 2026

September 23, 2026
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

’Yansanda Sun Ƙwato Motoci 52, Sun Kama Masu Laifi 177 A Mako Guda

September 23, 2026
Yayin Da Taron UNGA Na 81 Ya Zo A Lokacin Da Duniya Ta Shiga Tsaka-mai-wuya…

Yayin Da Taron UNGA Na 81 Ya Zo A Lokacin Da Duniya Ta Shiga Tsaka-mai-wuya…

September 23, 2026
Sultan

Kada Ku Ɗauki Nauyin Aikin Hajji Da Kuɗaɗen Da Aka Sace — Sultan Ga ’Yan Siyasa

September 23, 2026
Liu Guozhong Ya Halarci Shagulgulan Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin Na Bana

Liu Guozhong Ya Halarci Shagulgulan Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin Na Bana

September 23, 2026
Basukan Giratuti: Gwamnatin Bauchi Ta Fara Biyan ₦10bn Ga ‘Yan Fansho 1,700

Basukan Giratuti: Gwamnatin Bauchi Ta Fara Biyan ₦10bn Ga ‘Yan Fansho 1,700

September 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.