ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki

by Sulaiman
2 hours ago

Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutun aiki a jihar domin girmama marigayi Alhaji Bamanga Tukur.

Tukur, wanda ya kasance dattijo, tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na ƙasa, kuma tsohon gwamnan Gongola, an yi jana’izarsa tare da binne shi a Yola ranar Lahadi bayan gudanar da sallar jana’iza a Masallacin Fadar Lamidon Adamawa.

A cikin wata sanarwa da Kakakin Gwamnan, Humwashi Wonosikou, ya fitar, Fintiri ya ce an ayyana hutun ne domin bai wa al’ummar jihar damar yin zaman makoki tare da tunawa da rayuwarsa da irin gudunmawar da ya bayar.

ADVERTISEMENT

Gwamnan ya bayyana Tukur a matsayin ɗan ƙasa mai kishin jiha da ƙasa, yana mai cewa gudunmawar da ya bayar wajen ci gaban Adamawa da Nijeriya za ta ci gaba da kasancewa abin tunawa.

 Ya kuma yi kira ga al’ummar jihar da su yi amfani da ranar hutun wajen yi wa marigayin addu’ar Allah Ya gafarta masa, Ya kuma ba iyalansa, abokansa da al’ummar Adamawa haƙurin rashinsa.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa
  • Sulaiman
    Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15
  • Sulaiman
    Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum
  • Sulaiman
    CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

MASU ALAKA

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa
Labarai

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

September 14, 2026
Dangote
Labarai

Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15

September 14, 2026
Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum
Labarai

Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

September 14, 2026
Next Post
Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

September 14, 2026
Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki

Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki

September 14, 2026
Dangote

Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15

September 14, 2026
Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

September 14, 2026
CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

September 14, 2026
Dansanda Ya Ki Karbar Cin Hancin Miliyan 1 Kan Ya Saki Wani Barawon Mutane A Kano

Jami’an Tsaro Sun Ƙaddamar Da Aikin Ceto Limaman Da Aka Sace Bayan Taron APC A Zamfara 

September 14, 2026
Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

September 13, 2026

Farashin Man Fetur Ya Sake Tashi A Abuja

September 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.