ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

by Sulaiman and CGTN Hausa
3 hours ago
CIFTIS

Bikin baje kolin kasa da kasa kan kasuwancin ba da hidimomi na kasar Sin na shekarar 2026 (CIFTIS), wanda ya gudana a Beijing, babban birnin kasar Sin, daga ranar 9 zuwa 13 ga watan Satumba, ya zurfafa cimma matsaya kan karfafa hadin gwiwa a fannin ba da hidimomi tare da sanya kuzari ga tattalin arzikin duniya.

An samu sakamako mai kyau a yayin wannan baje koli na tsawon kwana biyar, wanda ya kunshi gudanar da tarurruka da tattaunawar dandaloli kusan 100, tare da gudanar tarurruka na harkokin haduwa da abokan kasuwanci da tallata hajoji, kamar yadda Zhu Guangyao, jami’i a ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin, ya bayyana a wani taron manema labarai da aka gabatar bayan kammala baje kolin.

Zhu ya bayyana cewa, taron wanda ya samu nasara ya aike da sako baro-baro a fili ga duniya cewa, kasar Sin za ta ci gaba da fadada manufar bude kofa mai matukar inganci ba tare da ja da baya ba, da kuma karfafa samun ci gaba mai matukar inganci.

ADVERTISEMENT

A cewar shugaban kasar Burundi, Evariste Ndayishimiye, wanda har ila yau shi ne shugaban kungiyar Tarayyar Afirka (AU) na yanzu, CIFTIS, a matsayin daya daga cikin manyan dandalolin duniya na cinikayyar ba da hidimomi, ya kunshi hangen nesa na bude kofa, da hadin gwiwa, da ci gaba na bai-daya.

Ya kuma bayyana cewa, ta hanyar hada gwamnatoci, da hukumomin kasa da kasa, da masu zuba jari wuri guda, wannan baje koli yana samar da wata dama ta musamman ta musaya da raba kwarewa ga juna, tare da samar da sabbin damammaki. (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)

LABARAI MASU NASABA

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

CIFTIS
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15
  • Sulaiman
    Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum
  • Sulaiman
    Jami’an Tsaro Sun Ƙaddamar Da Aikin Ceto Limaman Da Aka Sace Bayan Taron APC A Zamfara 
  • Sulaiman
    Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi
CIFTIS
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT

MASU ALAKA

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi
Daga Birnin Sin

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

September 13, 2026
Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin
Daga Birnin Sin

Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

September 13, 2026
Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”
Daga Birnin Sin

Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”

September 13, 2026
Next Post
Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

LABARAI MASU NASABA

Dangote

Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15

September 14, 2026
Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

September 14, 2026
CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

September 14, 2026
Dansanda Ya Ki Karbar Cin Hancin Miliyan 1 Kan Ya Saki Wani Barawon Mutane A Kano

Jami’an Tsaro Sun Ƙaddamar Da Aikin Ceto Limaman Da Aka Sace Bayan Taron APC A Zamfara 

September 14, 2026
Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

September 13, 2026
CIFTIS

Farashin Man Fetur Ya Sake Tashi A Abuja

September 13, 2026
Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

September 13, 2026
CIFTIS

Malamai Da Limamai 3,000 Sun Yi Addu’ar Zaman Lafiya Da Nasarar Tinubu A 2027

September 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.