ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, October 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tattalin Arziƙi Yana Daidaita, Hauhawar Farashi Na Raguwa – Remi Tinubu

by Sadiq
3 weeks ago

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, ta ce tattalin arziƙin Nijeriya na daidaita, yayin da hauhawar farashin kayayyaki ke raguwa, kuma ajiyar kuɗin ƙasar waje na ƙaruwa.

Ta bayyana hakan ne a wani taron wayar da kan mata da ƙarfafa musu gwiwa na jam’iyyar APC da aka gudanar a Abuja, gabanin zaɓen 2027.

Remi Tinubu ta ce sauye-sauyen da gwamnatin Tinubu ta aiwatar sun fara jawo masu zuba jari, taimaka wa manoma da kuma bai wa ɗalibai damar samun rance.

ADVERTISEMENT

Ta ce Shugaba Bola Tinubu ya ɗauki matakai masu tsauri domin inganta tattalin arziƙin ƙasar, sannan ta yi kira ga ’yan Nijeriya da su ci gaba da mara wa gwamnatinsa baya.

Ta kuma roƙi matan Nijeriya da su haɗa kai tare wajen zaɓar APC a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

Matan ’yan majalisar wakilai su ma sun yi alƙawarin tattara ƙuri’un mata 20,000 daga kowace mazaɓar tarayya domin Tinubu a zaɓen 2027.

Sun kuma yi kira ga mata da su koma mazaɓunsu su fara kamfen gida-gida domin neman goyon bayan a zaɓi Shugaba Tinubu.

MASU ALAKA

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni
Manyan Labarai

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu
Manyan Labarai

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

October 26, 2026
NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe
Manyan Labarai

NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe

October 26, 2026
Next Post
Sakataren Majalisar Shari’a, Nafiu Baba-Ahmed, Ya Rasu

Sakataren Majalisar Shari’a, Nafiu Baba-Ahmed, Ya Rasu

LABARAI MASU NASABA

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

October 26, 2026
Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

October 26, 2026
Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

October 26, 2026
Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

October 26, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

October 26, 2026
Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.