ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Bukaci A Nada Kwamitin Watanni 6 Domin Warware Matsalolin Hukumar

by Sulaiman and Rabilu Sanusi Bena
1 hour ago

LABARAI MASU NASABA

NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Rikicin da ya dabaibaye shugabancin hukumar kwallon kafa ta Nijeriya ya dauki wani sabon salo a ranar Talata yayinda tsoffin shugabannin Hukumar Kwallon Kafa ta Nijeriya (NFF), manyan sakatarori da masu ruwa da tsaki a kwallon kafar kasar suka gabatar da bukatunsu ga gamayyar jami’an FIFA da CAF a birnin tarayya Abuja, a yayin tattaunawar, tsoffin shugabannin NFF sun yi kira da a kafa Kwamitin da zaiyi aiki na tsawon watanni shida nan take domin gyara harkokin kwallon kafa na kasar kafin gudanar da sabon zaben shugabanni.

Taron ya kasance wani bangare na shawarwarin da FIFA da CAF ke ci gaba da yi da masu ruwa da tsaki a kwallon kafa ta Nijeriya bayan rikicin shugabanci a NFF da kuma karuwar kiraye-kirayen yin garanbawul a hukumar da dubban mutane keyi, wadanda suka halarci taron na ranar Talata sun hada da tsoffin shugabannin NFF Sani Abdullahi Lulu da Aminu Maigari, tsohon mataimakin shugaban hukumar na farko Sanata Obinna Ogba, da tsoffin sakatare-janar Sani Toro, Musa Amadu, Fanny Amun, Bolaji Ojo-Oba da Tijani Yusuf.

Haka kuma akwai shugaban Remo Stars Kunle Soname, tsohon dan wasan tawagar kwallon kafa ta Nijeriya Segun Odegbami, wakilan kungiyar Marubutan Wasanni ta Nijeriya (SWAN), karkashin jagorancin shugabanta na kasa Isaiah Benjamin da sakatare-janar Ikenna Okonkwo, da kuma tsoffin yan jarida Mitchell Obi da Mumuni Alao, a cewar Leadership Sports, tsoffin shugabannin sun gabatar da takardar hadin gwiwa da ke nuna cewa rikice-rikicen kwallon kafa da ke faruwa a Nijeriya ya samo asali ne sakamakon matsalolin gudanarwa da raunin tsarin aiki.

ADVERTISEMENT

An cimma matsaya akan abubuwa da dama da suka hada da sake fasalik gudanarwar hukumar ta hanyar sauya tsare-tsare da dama da suka hada da bangaren kudi da walwalar yan wasa, SWAN ta jaddada cewa akwai bukatar masu sha’awar shugabantar hukumar su kansace kwararru a bangaren kwallon kafa ta Nijeriya.

Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina
  • Sulaiman
    Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe
  • Sulaiman
    NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba
Rabilu Sanusi Bena
+ posts Bio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

MASU ALAKA

NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba
Wasanni

NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba

September 15, 2026
Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford
Wasanni

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026
Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba
Wasanni

Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba

September 13, 2026
Next Post
Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Katsina

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

September 15, 2026
Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

September 15, 2026
Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Bukaci A Nada Kwamitin Watanni 6 Domin Warware Matsalolin Hukumar

Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Bukaci A Nada Kwamitin Watanni 6 Domin Warware Matsalolin Hukumar

September 15, 2026
Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

September 15, 2026
NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba

NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba

September 15, 2026
Sin Ta Yi Kira Da Zurfafa Hadin Kai A Babban Taron IAEA

Sin Ta Yi Kira Da Zurfafa Hadin Kai A Babban Taron IAEA

September 15, 2026
'yansanda

Gargaɗi: ‘Yansanda Sun Gano Shirin Kai Hare-hare A Makarantu Da Wuraren Ibada

September 15, 2026
Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  

Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  

September 15, 2026
Dangote

Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote

September 15, 2026
Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

September 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.