ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

by Sulaiman
1 hour ago

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Guo Jiakun, ya bayyana cewa kwanan nan Sin ta baiwa MDD samfurin kasa wanda na’urar bincike ta Chang’e 5 ta debo daga sashe mai nisa na duniyar wata, al’amarin ya nuna goyon baya mai karfi da Sin ke baiwa MDD, da ma hadin gwiwar bangarori daban-daban.

Guo ya ce bangaren Sin na fatan kiyaye dokokin kasa da kasa bisa yarjejeniyar sararin samaniya tare da sauran kasashe, da kuma mayar da sararin samaniya ya zama wani dandali na hadin gwiwa mai amfani na bil’adama.

Ya kuma bukaci Amurka, da ta dakatar da fadada karfin soji da shirye-shiryen yaki a sararin samaniya.Guo ya bayyana hakan ne a gun taron manema labarai na yau da kullum a yau Talata.

ADVERTISEMENT

Dangane da bikin baje kolin hada-hadar ba da hidima ta kasa da kasa wato CIFTIS na 2026, wanda aka kammala kwanan nan a Beijing kuwa, Guo ya ce taron ya samar da sakamako sama da 1,200, kuma ya samar da sabbin damammaki na hadin gwiwa.

Kazalika, Sin za ta ci gaba da hadewa da kasuwannin kasa da kasa ta hanyar bayar da hidimomi masu inganci, ta tabbatar da cewa, “Ayyukan hidimomi na kasar Sin” suna samar da fa’idodi ga duniya.Bugu da kari, Guo ya kara da cewa, ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi, zai kawo ziyarar aiki Sin a gobe Laraba. (Safiyah Ma)

LABARAI MASU NASABA

Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

Sin Ta Yi Kira Da Zurfafa Hadin Kai A Babban Taron IAEA

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS
  • Sulaiman
    Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Bukaci A Nada Kwamitin Watanni 6 Domin Warware Matsalolin Hukumar
  • Sulaiman
    NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba
  • Sulaiman
    Sin Ta Yi Kira Da Zurfafa Hadin Kai A Babban Taron IAEA

MASU ALAKA

Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS
Daga Birnin Sin

September 15, 2026

Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  

Next Post

'yansanda

Gargaɗi: ‘Yansanda Sun Gano Shirin Kai Hare-hare A Makarantu Da Wuraren Ibada

September 15, 2026
Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  

Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  

September 15, 2026
Dangote

Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote

September 15, 2026
Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

NSCDC Ta Kama Ɓarayin Mota, Ta Ƙwato AK-47 A Abuja

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci