ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 2, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

by CGTN Hausa
37 minutes ago
Sin

An ci gaba da samun bunkasar bukatar jigilar kayayyaki a Sin cikin rubu’i 3 na farko na bana, saboda daukakawa da juriyar bangare kere-kere masu inganci.

Alkaluma daga cibiyar kula da harkokin sayayya da jigila ta kasar Sin, ta ce jimilar darajar jigilar kayayyaki ta kai yuan triliyan 280, kimanin dala triliyan 41.7, tsakanin watan Junairu zuwa Satumba, adadin da ya karu da kaso 4.9 a mizanin shekara-shekara.

Cikin watanni 9 na farkon bana, darajar kayayyakin masana’antu da aka yi jigilarsu ta karu zuwa kaso 5.3 a mizanin shekara-shekara, wadda ta bayar da gudunmuwar kaso 78 ta jimilar karuwar da bangaren.

ADVERTISEMENT

A cikin ci gaban da aka samu, kere-keren injunan aiki da kayayyakin fasaha sun taka muhimmiyar raya, inda suka samu karuwar kaso 37.6 da 18.3.

Adadin sabbin kayayyaki kamar agogo mai fasahar zamani da aka yi jigila ya karu da kaso 77.1, na injunan buga kayayyaki na 3D ya kai kaso 62.5, yayin da na na’urorin sensor ya kai kaso 16.4 a mizanin shekara-shekara, wanda ya nuna saurin karkata ga sabbin bukatun jigila a bangaren masana’antu.Raya bangaren jigila mai inganci zai bayar da goyon baya mai karfi ga farfadowar bangaren tattalin arziki da ba na hada-hadar kudi ba, da kuma bayar da damar cimma dukkan burikan raya tattalin arziki da zamantakewa na shekara. (Fa’iza Mustapha)

LABARAI MASU NASABA

Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

Sin
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

MASU ALAKA

Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa
Daga Birnin Sin

Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

November 2, 2026
Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi
Daga Birnin Sin

Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

November 2, 2026
Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?
Daga Birnin Sin

Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

November 2, 2026

LABARAI MASU NASABA

Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

November 2, 2026
Sojoji Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga, Sun Ceto Waɗanda Aka Sace A Taraba

Sojoji Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Yayin Karɓar Kuɗin Fansa A Nasarawa

November 2, 2026
Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

November 2, 2026
Gwamnan Sokoto Ya Amince Da Sauya Wa Manyan Sakatarori 25 Ma’aikatu A Jihar 

Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Ofishin Kamfen Na ADC

November 2, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane Biyu Bisa Laifin Kisan Kai A Kano

November 2, 2026
Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

November 2, 2026
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

’Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Lantarki A Gombe

November 2, 2026
Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

November 2, 2026
Tinubu

Zama Shugaban Nijeriya Babbar Ni’ima Ce Daga Allah — Tinubu

November 2, 2026
Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

November 2, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.