ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Kano Ta Kama ’Yan Kasuwa Kan Sauya Wa Kayayyaki Kwanan Watan Daina Amfani Da Su

by Sadiq
1 day ago

Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya ta Jihar Kano (KCPC), ta rufe wasu shaguna a Kasuwar Singa tare da kama ’yan kasuwar da ake zargi da sauya wa madarar gari da wa’adin amfani da ita ya ƙare kwanan wata domin sake sayar da ita.

Hukumar ta gudanar da samamen ne tare da haɗin gwiwar shugabannin kasuwar, bayan samun ƙorafi daga ƙungiyar ’yan kasuwar.

Mai magana da yawun hukumar, Jamilu Mustapha Yakasai, ya ce jami’ansu sun gudanar da bincike bayan samun rahoton, wanda ya kai ga kama waɗanda ake zargi da kuma rufe shagunan da abin ya shafa.

ADVERTISEMENT

Babban Sakataren hukumar, Ibrahim Garba Muhammad, ya gargaɗi ’yan kasuwa cewa duk wanda aka samu da laifin sauya wa kayayyaki ranar ƙarewar wa’adin amfani ko sayar da jabun kaya da marasa inganci zai fuskanci hukunci a kotu.

Ya kuma yaba wa shugabannin kasuwar bisa haɗin kan da suke bai wa hukumar wajen daƙile sayar da kayayyakin da ba su da inganci da kuma kare lafiyar masu sayayya.

LABARAI MASU NASABA

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

Matsin Tsadar Rayuwa A Nijeriya: Abubuwa 10 Da Suka Ƙara Tsada A Zamanin Tinubu

MASU ALAKA

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci
Labarai

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

November 4, 2026
Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa
Rahotonni

Matsin Tsadar Rayuwa A Nijeriya: Abubuwa 10 Da Suka Ƙara Tsada A Zamanin Tinubu

November 4, 2026
2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku
Manyan Labarai

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

November 4, 2026
Next Post
Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

Dalilin Da Ya Sa 'Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba - Sheikh Gumi

LABARAI MASU NASABA

Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

November 4, 2026
Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

November 4, 2026
Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

Matsin Tsadar Rayuwa A Nijeriya: Abubuwa 10 Da Suka Ƙara Tsada A Zamanin Tinubu

November 4, 2026
Zamanantar Da Masana’antu: Abin Koyi Daga Kamfanonin Kyastu Da Awara A Kasar Sin

Zamanantar Da Masana’antu: Abin Koyi Daga Kamfanonin Kyastu Da Awara A Kasar Sin

November 4, 2026
2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

November 4, 2026
Jimillar Cinikayyar Shige Da Fice Kan Ba Da Hidima A Watanni 9 Na Farkon Bana Ya Karu Da 8.5% A Mizanin Shekara-Shekara

Jimillar Cinikayyar Shige Da Fice Kan Ba Da Hidima A Watanni 9 Na Farkon Bana Ya Karu Da 8.5% A Mizanin Shekara-Shekara

November 4, 2026
Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

November 4, 2026
An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

November 4, 2026
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Sabon Bashin Naira tiriliyan 10.79

November 4, 2026
Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

November 4, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.