ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wang Yi Ya Tattauna Da Ministan Wajen Isra’ila Ta Wayar Tarho 

by CGTN Hausa and Sulaiman
6 months ago
Wang

Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya tattauna ta wayar tarho da ministan harkokin wajen Isra’ila Gideon Sa’ar, bisa bukatar haka da aka gabatar masa.

Bayan ya saurari bayanin da Sa’ar ya yi game da matsayin Isra’ila kan halin da ake ciki, Wang Yi ya bayyana cewa, bangaren Sin ya kasance yana ganin kamata ya yi a warware matsalolin da suka fi jawo hankula a yanki da ma bangaren kasa da kasa ta hanyar tattaunawa da shawarwari, kuma ya kamata dukkan bangarori su bi manufofin da ka’idojin yarjejeniyar MDD. Sin ta dade tana himmatuwa wajen inganta warware matsalar nukiliyar Iran ta hanyar siyasa, kuma tattaunawar da ake yi tsakanin Amurka da Iran kwanan nan tana samun ci gaba sosai, wadda ta hada har da warware matsalolin tsaro na Isra’ila. Abin takaici shi ne, an keta wannan shiri da karfin luguden wuta.

Wang Yi ya ce bangaren Sin yana adawa da hare-haren sojin Isra’ila da Amurka a Iran. Karfi ba zai iya magance matsaloli da gaske ba, illa ya haifar da sababbin matsaloli da cututtuka masu tsanani a yankin. Ma’ana, bai kamata a nuna karfin soja a fagen fama ba, sai dai a bangaren hana yaki.

ADVERTISEMENT

Wang Yi ya yi kira da a dakatar da ayyukan soja nan take, don hana ci gaba da yaduwar fitinar. Bangaren Sin yana nan a kan matsayinsa na ganin an yi adalci kan batun Gabas ta Tsakiya, kuma zai ci gaba da taka rawar gani wajen sassauta halin da ake ciki.(Amina Xu)

LABARAI MASU NASABA

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

Wang
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje

    Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

    Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen
Wang
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje
  • Sulaiman
    Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya
  • Sulaiman
    Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya
  • Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

MASU ALAKA

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya
Daga Birnin Sin

September 10, 2026
Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya
Daga Birnin Sin

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30
Daga Birnin Sin

Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

September 10, 2026
Next Post
Bikin Fitilu Na 2026 Da CMG Ya Gabatar Ya Jawo Hankulan Jama’a

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci