ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

’Yansanda Sun Kama Tsohon Gwamnan Imo Rochas Okorocha A Abuja

by Sadiq
2 weeks ago

’Yansanda sun kama tsohon gwamnan Jihar Imo, Rochas Okorocha, a wani otal da ke tsakiyar birnin Abuja, bisa zargin sa da hannu a ƙulla maƙarƙashiyar aikata laifi, ƙirƙirar takardun bogi da kuma amfani da bayanan ƙarya.

Rahotanni sun ce an kama Okorocha ne a ranar daren Litinin, 12 ga watan Oktoba, 2026, a otal ɗin REIZ Continental da ke Abuja.

Mai magana da yawun rundunar ’yansandan Nijeriya, CSP Aniete Iniedu, ya tabbatar da kama tsohon gwamnan ga gidan talabijin na Channels.

ADVERTISEMENT

Sai dai, ’yansanda sun sake shi bayan yi masa tambayoyi na kusan awa ɗaya.

An kuma umarce shi da ya koma hedikwatar rundunar ’yansandan a ranar Talata domin ci gaba da yi masa tambayoyi.

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

Rahotanni sun nuna cewa kamen ya biyo bayan zargin cewa Okorocha bai amsa gayyatar ’yansandan ta masa a baya ba.

An ce an fara gayyatar tsohon gwamnan zuwa hedikwatar ’yansanda a ranar 2 ga watan Satumba, amma aka sauya ranar zuwa 8 ga watan Satumba bisa buƙatar lauyoyinsa.

Rahotanni sun ce bai halarci ganawar da aka sake tsara masa ba.

Lamarin yana da alaƙa da taƙaddamar sakamakon zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC na kujerar Sanatan Imo ta Yamma.

Ana zargin cewa an ƙirƙiri wata takarda da ta nuna Okorocha a matsayin wanda ya lashe zaɓen fidda gwanin.

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa takardar da ake yaɗawa ba ta yi daidai da sakamakon da jam’iyyar APC ta gabatar mata ba, wanda ya nuna Gwamna Hope Uzodimma a matsayin wanda ya lashe zaɓen fidda gwanin.

Sai dai, zarge-zargen da ake yi wa Okorocha na buƙatar cikakken bincike.

MASU ALAKA

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni
Manyan Labarai

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu
Manyan Labarai

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

October 26, 2026
NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe
Manyan Labarai

NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe

October 26, 2026
Next Post
Abuja Za Ta Zama Wani Abu Daban Idan Gwamnatin Tinubu Ta Kare A 2027 – Wike

2027: APC Ta Sake Fasalin Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu, Ta Ba Wike, Adeleke Muhimman Muƙamai

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

October 26, 2026
Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

October 26, 2026
Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

October 26, 2026
Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.