ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 1, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gobara Ta Lalata Shaguna da Gine-gine 110 a Kasuwar Katako ta Kano

by Sulaiman
2 hours ago
kano

Gobara ta tashi a Kasuwar Katako ta Kofar Ruwa da ke Kano, inda ta shafi gine-gine da rumfuna 110.

Jami’in hulɗa da jama’a na Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, PFS Kabiru Isah Jafaru, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Kano.

Ya ce gobarar ta tashi ne da misalin ƙarfe 7:39 na safiyar ranar, bayan samun rahoto daga wani ɗan kasuwar katako mai suna Alhaji Abba.Jafaru ya bayyana cewa jim kaɗan bayan samun rahoton, an tattaro jami’an kashe gobara daga sassa daban-daban na birnin Kano tare da tura su wurin da lamarin ya faru.

ADVERTISEMENT

Ya ce bayan isarsu kasuwar, jami’an sun tarar da gobarar ta bazu zuwa sassa da dama, inda ta shafi gine-gine da rumfuna 110.

Sai dai ya bayyana cewa jami’an sun yi nasarar shawo kan gobarar tare da hana ta bazuwa zuwa sauran sassan kasuwar.

LABARAI MASU NASABA

2027: Ba Mu Da Matsala Da Takarar Gwarzo, In Ji INEC

Kasafin Kuɗin 2027: Tambayoyi Biyar Da Ya Kamata Gwamnatin Tarayya Ta Amsa

Hukumar ta yi kira ga ’yan kasuwa da masu harkokin kasuwanci da su kasance cikin shiri tare da ɗaukar matakan kariya daga gobara, musamman a lokacin hunturu, lokacin da busasshiyar iska da ƙura ke ƙara haɗarin tashin gobara.

Babban Daraktan Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ya kuma jaddada muhimmancin yin taka-tsantsan domin kare rayuka da dukiyoyi daga illolin gobara.

Gobara
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Gwamnan Zamfara Ya Bai Wa Sarakuna 19 Sandar Girma Da Motocin Aiki
  • Sulaiman
    Shekara 20 Da Rasuwar Sarkin Musulmi Muhammadu Maccido
  • Sulaiman
    2027: Ba Mu Da Matsala Da Takarar Gwarzo, In Ji INEC
  • Sulaiman
    Kwanaki 77: Jam’iyyu Sun Nuna Damuwa Kan Raunin INEC A Shirinta Na Gudanar Da Zaɓe

MASU ALAKA

2027: Ba Mu Da Matsala Da Takarar Gwarzo, In Ji INEC
Manyan Labarai

2027: Ba Mu Da Matsala Da Takarar Gwarzo, In Ji INEC

November 1, 2026
Kasafin Kuɗin 2027: Tambayoyi Biyar Da Ya Kamata Gwamnatin Tarayya Ta Amsa
Manyan Labarai

Kasafin Kuɗin 2027: Tambayoyi Biyar Da Ya Kamata Gwamnatin Tarayya Ta Amsa

November 1, 2026
Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato
Manyan Labarai

Yadda Sojoji Suka Hallaka ‘Yan Bindiga A Harin Kwanton Ɓauna A Kogi

November 1, 2026
Next Post
Shinkafi Ya Buƙaci Jam’iyyar APC Ta Yi Adalci A Zaɓen Fidda Gwani

Shinkafi Ya Buƙaci Jam’iyyar APC Ta Yi Adalci A Zaɓen Fidda Gwani

LABARAI MASU NASABA

Shinkafi Ya Buƙaci Jam’iyyar APC Ta Yi Adalci A Zaɓen Fidda Gwani

Shinkafi Ya Buƙaci Jam’iyyar APC Ta Yi Adalci A Zaɓen Fidda Gwani

November 1, 2026
kano

Gobara Ta Lalata Shaguna da Gine-gine 110 a Kasuwar Katako ta Kano

November 1, 2026
Gwamnan Zamfara Ya Bai Wa Sarakuna 19 Sandar Girma Da Motocin Aiki

Gwamnan Zamfara Ya Bai Wa Sarakuna 19 Sandar Girma Da Motocin Aiki

November 1, 2026
Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Illolin Rashin Yawan Sha

Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Illolin Rashin Yawan Sha

November 1, 2026
Kamfanin Siminti Na Dangote Ya Ƙara Ƙaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka

Kamfanin Siminti Na Dangote Ya Ƙara Ƙaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka

November 1, 2026
Shekara 20 Da Rasuwar Sarkin Musulmi Muhammadu Maccido

Shekara 20 Da Rasuwar Sarkin Musulmi Muhammadu Maccido

November 1, 2026
2027: Ba Mu Da Matsala Da Takarar Gwarzo, In Ji INEC

2027: Ba Mu Da Matsala Da Takarar Gwarzo, In Ji INEC

November 1, 2026
Yarjejeniyar Zaman Lafiya

2027: Yadda ‘Yan Siyasa Ke Amfani Da Matasa A Bangar Siyasa

November 1, 2026
Kasafin Kuɗin 2027: Tambayoyi Biyar Da Ya Kamata Gwamnatin Tarayya Ta Amsa

Kasafin Kuɗin 2027: Tambayoyi Biyar Da Ya Kamata Gwamnatin Tarayya Ta Amsa

November 1, 2026
SAW

Kyawawan Ɗabi’un Annabi Muhammadu (SAW)

November 1, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.