Shirye-shirye sun kammala na watsa shagalin bikin tsakiyar kaka na kafar CMG na shekarar nan ta 2026. An tsara watsa shagalin bikin ne da karfe 8 na daren ranar Juma’a 25 ga watan nan na Satumba, zai kuma isa ga masu kallo na sassan kasa da kasa a lokacin da aka shirya. (Saminu Alhassan)
ADVERTISEMENT














