ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, July 17, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

“Abokai Iri Uku” Za Su Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Jamus

by CGTN Hausa and Sulaiman
5 months ago
Jamus

Jiya Alhamis, a yayin da shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz yake ziyara a fadar sarakuna ta kasar Sin wato the Forbidden City, ya rubuta fatansa cewa, “Ina fatan bana za ta zama shekarar hadin gwiwa da bunkasuwar kasashen Sin da Jamus”. A matsayin daya daga cikin manyan shugabannin nahiyar Turai da suka yi ziyarar aiki a kasar Sin, Friedrich Merz ya kwashe kwanaki biyu yana ziyara a birnin Beijing da birnin Hangzhou na kasar Sin, inda ya cimma sakamako masu gamsarwa da dama. Haka kuma, wakilai na kamfanonin kasar Jamus wadanda suka yi ziyara tare da mista Merz sun bayyana cewa, kasuwannin kasar Sin su ne muhimman hanyoyi a gare su domin cimma moriya da raya harkokin yin kirkire-kirkire, shi ya sa, suke son kara zuba jari a kasar Sin, don samun damammakin neman ci gaba, ganin yadda kasar Sin take neman zamanantar da kanta.

Cikin shekaru da dama da suka gataba, wani irin tsokacin dake cewa, ya kamata a kawar da barazanar da kasar Sin ta haifar ya bata fahimtar siyasa a tsakanin kasar Sin da kasar Jamus. Kafin wannan ziyarar aiki, mista Merz ya bayyana wa kafofin watsa labarai na kasar Jamus cewa, kasar Sin ta riga ta kasance muhimmiyar kasa a duk fadin duniya, kuma ba za a iya warware wasu matsalolin duniya ba, in babu taimakon kasar Sin. Kana, ra’ayin katse hulda a tsakanin kasarsa da kasar Sin kuskure ne. Yana mai cewa, zai yi illa ga ita kanta kasarsa. Wannan ya nuna cewa, kasar Jamus ta daidaita manufarta game da kasar Sin kamar yadda ake fatan gani.

A ganin kasar Jamus, yadda kungiyar tarayyar kasashen Turai wato EU ta raya huldar cinikayya mai inganci da kasar Sin, ya biya bukatun bangarorin biyu, tare da samar da zaman lumana da ci gaban duniya. Lamarin da ya ba da amsa game da tambayar da ake yi cewa, me ya sa, tun daga karshen shekarar 2025, shugabannin kasashen Turai da suka hada da na kasashen Faransa, da Ireland, da Finland, da Burtaniya, da kuma Jamus da dai sauransu, suka yi ziyarar aiki a kasar Sin daya bayan daya. (Mai Fassara: Maryam Yang)

ADVERTISEMENT

LABARAI MASU NASABA

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Jamus
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    An Yi Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya A Shanghai
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ra’yin Sin Da Afirka Ya Zo Daya A Fannin Fasahar AI
Jamus
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya
  • Sulaiman
    Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030
  • Sulaiman
    Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara
  • Sulaiman
    Gwamna Bala Ya Rushe Kwamitin Gudanarwar Wikki Tourists Bayan Rashin Nasararta A Gasar NPFL

MASU ALAKA

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya
Daga Birnin Sin

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

July 16, 2026

Next Post
Ma’aikatar Muhallin Halittu Ta Sin: Ingancin Iska a Duk Fadin Kasar A 2025 Ya Kasance Mafi Kyau 

Ma'aikatar Muhallin Halittu Ta Sin: Ingancin Iska a Duk Fadin Kasar A 2025 Ya Kasance Mafi Kyau 

LABARAI MASU NASABA

Bayan Ceto Daliban Oyo: Kallo Ya Koma Borno Da Yobe

Bayan Ceto Daliban Oyo: Kallo Ya Koma Borno Da Yobe

July 17, 2026
Batun Yawan Bashin Da Nijeriya Ke Ciyowa Daga Ketare

Batun Yawan Bashin Da Nijeriya Ke Ciyowa Daga Ketare

July 17, 2026
Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

July 16, 2026
Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

July 16, 2026
Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara

Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara

July 16, 2026
Gwamna Bala Ya Rushe Kwamitin Gudanarwar Wikki Tourists Bayan Rashin Nasararta A Gasar NPFL

Gwamna Bala Ya Rushe Kwamitin Gudanarwar Wikki Tourists Bayan Rashin Nasararta A Gasar NPFL

July 16, 2026
Tasirin Da Sabbin Hare-haren Amurka Da Iran Za Su Iya Haifarwa Duniya

Tasirin Da Sabbin Hare-haren Amurka Da Iran Za Su Iya Haifarwa Duniya

July 16, 2026
Sin Na Kokarin Sanya Ci Gaban Fasaha Ya Inganta Bunkasa Da Wadatar Dan Adam

Sin Na Kokarin Sanya Ci Gaban Fasaha Ya Inganta Bunkasa Da Wadatar Dan Adam

July 16, 2026
Tinubu Ya Miƙa Wa Shettima Takardar Tabbatar Da Shi Abokin Takararsa A Zaɓen 2027

Tinubu Ya Miƙa Wa Shettima Takardar Tabbatar Da Shi Abokin Takararsa A Zaɓen 2027

July 16, 2026
Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kazakhstan

Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kazakhstan

July 16, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.