ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Bukaci Maniyyata Daga Filato Su Yi Addu’o’in Kawo Karshen Rashin Tsaro A Jihar

by Sulaiman and lawal Umar Tilde
4 months ago
Filato

An bukaci maniyyata aikin hajjin bana daga Jihar Filato da su yi addu’o’in kawo karshen matsalar rashin tsaro da yanzu ake fama da shi a jihar.

Gwamnan Jihar Barista Caleb Mutfwang, ne ya yi wannan kira a lokacin da yake wa maniyyatan aikin hajjin bana jawabin bankwana a harabar hukumar jin dadin alhazai ta jihar da ke a kan titin Bauchi a cikin garin Jos.

Gwamnan wanda ya nuna damuwarsa bisa tsawon lokacin da rikice-rikicen jihar ya dauka, ya ce tun da aka fara irin wadanda nan fadace-fadacen waye ne ya semi ribar a jihar.

ADVERTISEMENT

Haka nan kuma ya bukaci iyaye da su kara zaga damtse wajen tarbiyar ‘ya’yansu, ya danganta matsalar rashin tsaro da ake samu a jihar a bisa gurbacewar tarbiyar da ake samu tsakanin yara matasa a jihar.

 Ya yaba wa namijin kokarin da kumar jin dadin alhazai take yi na kammala ayyukan shirye-shiryen aikin hajjin a cikin lokaci kuma ya tabbatar wa hukumar samun kyakkyawar kulawar gwamnati daga nan gida Nijeriya har zuwa kasar Saudi Arabiya.Shi ma a jawabinsa, Amirul Hajjin bana daga jihar kuma tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Honarabul Maje Idris Wase, ya yaba wa gwamnan jihar, Barista Cleb Mutfwang, bisa sama wa mahajatan jihar 1,134, inifom da ihramai kyauta don saukake masu aikin hajjin.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

Ya roki mahajjatan da su taimaka wa jihar da addi’o’in Allah ya kawo zaman lafiya dawwamamme a jihar da kasar baki daya.

Filato
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Filato
lawal Umar Tilde
+ posts Bio
  • lawal Umar Tilde
    https://hausa.leadership.ng/author/lawal-umar-tilde/
    Zan Hada Hannu Da Gwamnati Wajen Bunkasa Yanki Na —Sarkin Tilden Fulani
  • lawal Umar Tilde
    https://hausa.leadership.ng/author/lawal-umar-tilde/
    Kamfanonin Taki Na Gida Za Su Iya Taimaka Wa Gwamnati Wajen Tallafa Wa Manoma
  • lawal Umar Tilde
    https://hausa.leadership.ng/author/lawal-umar-tilde/
    Kishin Ƙasa Da Tsoron Allah Ne Mafita Daga Matsin Tattalin Arziƙin Ƙasar Nan – Malam Usman
  • lawal Umar Tilde
    https://hausa.leadership.ng/author/lawal-umar-tilde/
    An Nemi Gwamna Mutfwang Ya Yi Takatsantsan Da ‘Yan Barandar Siyasa

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
Za A Harba Kumbon Dakon Kaya Na Tianzhou-10

Za A Harba Kumbon Dakon Kaya Na Tianzhou-10

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.