ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 6, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

by Sulaiman
3 hours ago

LABARAI MASU NASABA

Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam

Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa

An gudanar da taron tattaunawar kasa da kasa mai jigon “Jagorancin Kasar Sin da Ci Gaban Duniya” a kasar Kuwait a ranar 3 ga watan nan da muke ciki, wanda babban rukunin gidajen radiyo da talabijin na kasar Sin CMG, da ofishin jakadancin Sin a Kuwait, da kungiyar sada zumunta tsakanin Kuwait da Sin suka shirya tare.

Shugaban CMG Shen Haixiong ya yi jawabi ta bidiyo. Kazalika, jakadan Sin a Kuwait Yang Xin, da gimbiya Sheikha Al-Anoud Al-Ibrahim Al-Duaij Al-Sabah daga gidan sarautar Kuwait, wadda kuma ita ce shugabar kungiyar sada zumunta tsakanin Kuwait da Sin, sun halarci taron kuma sun gabatar da jawabai.

Baki sama da dari daga bangaren ilimi, da masana’antu da kasuwanci, da kafofin yada labarai da kuma wakilan daliban jami’o’i na kasashen biyu sun yi tattaunawa mai zurfi kan dabaru da basirar matakan gudanar da harkokin Sin, da ci gaban Sin da Kuwait bisa mayan tsare-tsare, da kyakkyawar makomar hadin gwiwarsu.

ADVERTISEMENT

A wurin taron, an kuma nuna bidiyoyin tallata fina-finai da shirye-shirye masu inganci da CMG ya shirya, domin nuna wa baki nasarorin fasahar kere-kere ta zamani da ci gaba mai inganci na Sin.(Amina Xu)

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau
  • Sulaiman
    Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam
  • Sulaiman
    Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa
  • Sulaiman
    Kasar Sin Na Kara Azamar Aiwatar Da Matakan Kare Yanayi

MASU ALAKA

Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam
Daga Birnin Sin

November 5, 2026
Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa
Daga Birnin Sin

Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa

November 5, 2026
Kasar Sin Na Kara Azamar Aiwatar Da Matakan Kare Yanayi
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Na Kara Azamar Aiwatar Da Matakan Kare Yanayi

November 5, 2026

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

November 5, 2026
Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC

Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC

November 5, 2026
Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau

Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau

November 5, 2026
Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam

Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam

November 5, 2026
Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa

Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa

November 5, 2026
Kasar Sin Na Kara Azamar Aiwatar Da Matakan Kare Yanayi

Kasar Sin Na Kara Azamar Aiwatar Da Matakan Kare Yanayi

November 5, 2026
An Bude Bikin Baje Kolin CIIE Karo Na 9 A Shanghai

ADC Ta Ɓoye Wajen Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen Atiku A Sakkwato Saboda Matsalar Tsaro

APC Na Son Jefa Nijeriya Cikin Rikici – ADC

November 5, 2026
Hadin Gwiwar Makamashi Mai Sabuntawa Tsakanin Sin Da Afirka Na Hanzarta Samun Ingantaccen Ci Gaba

Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

Wane Tasiri Ƙarin Ciyo Bashin Dala Biliyan 7.7 Zai Yi A Kasafin Kuɗin Nijeriya Na Gaba?

November 5, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci