ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 6, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hadin Gwiwar Makamashi Mai Sabuntawa Tsakanin Sin Da Afirka Na Hanzarta Samun Ingantaccen Ci Gaba

by Sulaiman
14 hours ago

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam

An fitar da “Rahoton hadin gwiwar makamashi da ake iya sabunta amfani da shi tsakanin Sin da nahiyar Afirka na shekarar 2026” a jiya Laraba. Tun daga manyan ayyuka mafiya muhimmanci, har zuwa kyawawan kananan ayyukan jin dadin jama’a da ake hanzarta gudanarwa, hadin gwiwar makamashi da ake iya sabunta amfani da shi tsakanin Sin da Afirka na hanzarta samun ingantaccen ci gaba zuwa wani sabon mataki.

Rahoton ya nuna cewa, a cikin ayyukan hadin gwiwar Sin da Afirka tsakanin shekarar 2023 zuwa 2026, yawan na bangaren samar da wutar lantarki ta karfin ruwa, da na iska da hasken rana na da girman gaske kuma da tasiri mai karko, inda suka zama alamar hadin gwiwar makamashi tsakanin Sin da Afirka.

A halin da ake ciki yanzu, ana kuma aiwatar da ayyukan kirkire-kirkire na hadin gwiwa ta fannonin yin amfani da zafin rana, ajiyar makamashi da kafa tsarin samar da lantarki ga mahakar ma’adinai da sauransu, matakin da ya ba da tallafi mai muhimmanci wajen binciko hanyoyin fasaha da suka dace da Afirka, da samar da tsarin hadin gwiwa da za a iya maimaita da yadawa a nihiyar.

ADVERTISEMENT

Ban da wannan kuma, rahoton ya nuna cewa, adadin wuraren da ake samun wutar lantarki a Afirka ya tashi daga kashi 42% a shekarar 2015 zuwa kashi 57% a shekarar 2024, kuma ana ci gaba da samarwa kowa makamashi.Kazalika, rahoton ya nuna cewa, a halin yanzu, hadin gwiwar makamashi da ake iya sabunta amfani da shi tsakanin Sin da Afirka na fuskantar damammaki da kalubale tare, kuma na da makomar hadin gwiwa mai haske.(Amina Xu)

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait
  • Sulaiman
    Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau
  • Sulaiman
    Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam
  • Sulaiman
    Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa

MASU ALAKA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait
Daga Birnin Sin

November 5, 2026

Next Post
ADC Ta Ɓoye Wajen Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen Atiku A Sakkwato Saboda Matsalar Tsaro

APC Na Son Jefa Nijeriya Cikin Rikici - ADC

LABARAI MASU NASABA

Tallafin Tinubu: Cin Hanci Ko Taimako? Jam’iyyun Adawa Da Kungiyoyin Fararen Hula Sun Nuna Shakku

November 6, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

November 5, 2026
Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC

Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC

November 5, 2026
Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau

Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau

November 5, 2026
Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam

Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam

November 5, 2026
Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa

Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa

November 5, 2026
Kasar Sin Na Kara Azamar Aiwatar Da Matakan Kare Yanayi

An Bude Bikin Baje Kolin CIIE Karo Na 9 A Shanghai

An Bude Bikin Baje Kolin CIIE Karo Na 9 A Shanghai

November 5, 2026
ADC Ta Ɓoye Wajen Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen Atiku A Sakkwato Saboda Matsalar Tsaro

APC Na Son Jefa Nijeriya Cikin Rikici – ADC

November 5, 2026
Hadin Gwiwar Makamashi Mai Sabuntawa Tsakanin Sin Da Afirka Na Hanzarta Samun Ingantaccen Ci Gaba

Hadin Gwiwar Makamashi Mai Sabuntawa Tsakanin Sin Da Afirka Na Hanzarta Samun Ingantaccen Ci Gaba

November 5, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci