ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 8, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

by CGTN Hausa
3 hours ago
Shanghai

LABARAI MASU NASABA

Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya

An gudanar da taron tattaunawa na bude kofa mai inganci don kyautata zaman rayuwar jama’a a fannin samar da abinci a duniya, a rumfar kasar Sin na dandalin tattaunawa kan tattalin arzikin duniya na Hongqiao karo na 9, wanda ya gudana ranar Alhamis a birnin Shanghai na kasar Sin. Ma’aikatar kula da harkokin cinikayya ta kasar Sin ce ta karbi bakuncin taron, tare da cibiyar tsara shirye-shiryen aikin gona da raya kauyuka na babban gidan rediyo da telebijin na kasar Sin CMG da jami’ar nazarin ilmin tattalin arziki da cinikayya na kasashen waje ta kasar Sin.

Wakilan hukumomin gwamnati da shugabannin kungiyoyin kasa da kasa da shugabannin kamfanonin aikin gona da samar da abinci da masana, da adadinsu ya kai kimanin 300 ne suka halarci taron.Mahalarta taron sun yi musayar ra’ayoyi a fannonin makomar bunkasar kayayyakin aikin gona da abinci, da saukaka harkokin cinikayya, da kyautata hanyoyin samar da kayayyaki, da tabbatar da ingancin tsarin samar da hatsi da sauransu, wanda ya samar da dandalin mu’amala da hadin gwiwa a bangaren aikin gona da samar da abinci, na Sin da kasashen waje baki daya.

Wani masani dan Afrika na kwalejin masana’antu na kasar Sin, kuma manazarci a sashen nazarin albarkatu iri na Nanfan na kwalejin kimiyyar aikin gona ta kasar Sin, kana tsohon shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta nahiyar Afirka Felix Dapare Dakora, wanda ya fi maida hankali ga hadin gwiwar kimiyya da fasahar aikin gona tsakanin Sin da Afirka, ya bayyana cewa, yana fatan za a yi amfani da tsibirin Hainan mai yin ciniki cikin ‘yanci da dandalin nazari na Nanfan, wajen zurfafa hadin gwiwa a fannonin inganta iri, da fasahohin zamani na aikin gona da raya aikin gona a yankuna masu zafi da sauransu, ta yadda za a kara shigar da kayayyakin gona da abinci daga kasashen Afirka zuwa kasar Sin. (Zainab Zhang)

ADVERTISEMENT
Shanghai
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

    Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

MASU ALAKA

Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE
Daga Birnin Sin

November 7, 2026
Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya
Daga Birnin Sin

Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya

November 7, 2026
JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar
Daga Birnin Sin

JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

November 7, 2026
Next Post
Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

LABARAI MASU NASABA

Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

November 7, 2026
Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

November 7, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

November 7, 2026
Ku Karɓi Kuɗin APC, Amma Ku Fatattake Su A 2027, Makinde Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya

Ku Karɓi Kuɗin APC, Amma Ku Fatattake Su A 2027, Makinde Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya

November 7, 2026
Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya

Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya

November 7, 2026
Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Shin Noman Rani Zai Iya Taimakawa Wajen Rage Farashin Abincin A Arewacin Nijeriya?

November 7, 2026
JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

November 7, 2026
Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

November 7, 2026
Rage Tsadar Rayuwa Ce Babbar Manufarmu – Tinubu

Tallafin Tinubu: Rijiya Ta Ba Da Ruwa Guga Ya Hana

November 7, 2026
Dan Sama Jannati Bako Na Farko Zai Shiga Cibiyar Binciken Sararin Samaniya Ta Sin

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci