ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 8, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

by CGTN Hausa
2 hours ago
MDD

Shugaban hukumar shirin raya kasa ta MDD Alexander De Croo, ya ce ya fahimci karfin Sin da manufofinta na bude kofa ga kasashen duniya da kuma bude kasuwarta ga duniya baki daya.

Alexander De Croo ya bayyana haka ne yayin wata hira da ya yi a baya bayan nan da wakiliyar babban gidan rediyo da telebijin na kasar Sin (CMG). De Croo wanda ya ce ya halarci bikin kaddamar da baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin wato CIIE, ya yi nuni da cewa, babban burin bikin CIIE shi ne shigar da kayayyaki da hidimomi kasuwar kasar Sin, wanda ya karfafa wa sauran kasashe gwiwar yin cinikayya.

Ya ce gwamnatin kasar Sin ta soke harajin kwastam ga kasashen duniya masu karancin ci gaba da kuma kasashen Afirka, lamarin da ya kasance misalin bude kofa da sa kaimi ga cinikayya tsakanin Sin da kasashen duniya.

ADVERTISEMENT

Kuma hakan zai taimaka wa wadannan kasashe su shirya yin ciniki da kasar Sin, da kawo moriya ga kasar Sin, da kuma sauran yankunan duniya baki daya. A cewarsa, muhimmin abu da ake bukatar tattauna a halin yanzu shi ne, yadda za a taimaka wa kasa da kasa su kyautata tsarin raya tattalin arziki da sana’o’i da kansu, da kirkiro yanayi mai dace na zuba jari da jawo jari daga ciki da wajen, da kuma samar da ayyukan yi baki daya. (Zainab Zhang)

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya

MDD
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

    Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

MASU ALAKA

Daga Birnin Sin

November 7, 2026

Next Post
Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

LABARAI MASU NASABA

Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

November 7, 2026
Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

November 7, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

November 7, 2026
Ku Karɓi Kuɗin APC, Amma Ku Fatattake Su A 2027, Makinde Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya

Ku Karɓi Kuɗin APC, Amma Ku Fatattake Su A 2027, Makinde Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya

November 7, 2026
Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya

Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya

November 7, 2026
Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Shin Noman Rani Zai Iya Taimakawa Wajen Rage Farashin Abincin A Arewacin Nijeriya?

November 7, 2026
JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

November 7, 2026
Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

November 7, 2026
Rage Tsadar Rayuwa Ce Babbar Manufarmu – Tinubu

Tallafin Tinubu: Rijiya Ta Ba Da Ruwa Guga Ya Hana

November 7, 2026
Dan Sama Jannati Bako Na Farko Zai Shiga Cibiyar Binciken Sararin Samaniya Ta Sin

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci