ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 8, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya

by CGTN Hausa
4 hours ago
FILE - The U.S. and Chinese flag at the Great Hall of the People on May 14, 2026, in Beijing. (AP Photo/Mark Schiefelbein, File)

Mataimakin firaministan kasar Sin He Lifeng, kuma jagoran bangaren Sin kan harkokin tattalin arziki da cinikayya tsakaninsa da Amurka, ya tattauna ta bidiyo da sakataren baitulmalin Amurka Scott Bessent, da wakilin Amurka kan cinikayya Jamieson Greer, a jiya Juma’a.

Bangarorin biyu sun yi musayar ra’ayi mai zurfi da ma’ana game da aiwatar da muhimmiyar matsayar da shugabannin kasashen biyu suka cimma a ganawar da suka yi a Beijing da Washington, da kuma sakamakon tuntubar juna game da tattalin arziki da cinikayya da ma manyan batutuwan cinikayya da tattalin arziki da ke jan hankulansu.

Bangaren kasar Sin ya bayyana matukar damuwa game da wasu takunkuman tattalin arziki da cinikayya da Amurka ta sanya masa.

ADVERTISEMENT

Bangarorin biyu sun amince cewa, karkashin jagorancin shugabannin kasashen biyu, za su kara amfani da tsarin tuntubar juna kan tattalin arziki da cinikayya, da ci gaba da karfafa hadin gwiwarsu da hakuri da bambace-bambancensu yadda ya kamata, domin raya danganatakar tattalin arziki da cinikayya tsakanin kasashen biyu cikin kwanciyar hankali, da kuma bayar da gudunmuwa ga gina dangantaka mai ma’ana da muhimmanci tsakaninsu, bisa girmama juna da adalci da daidaito. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)

LABARAI MASU NASABA

Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

Sin
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

    Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

MASU ALAKA

Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE
Daga Birnin Sin

November 7, 2026

Next Post
Ku Karɓi Kuɗin APC, Amma Ku Fatattake Su A 2027, Makinde Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya

Ku Karɓi Kuɗin APC, Amma Ku Fatattake Su A 2027, Makinde Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Shin Noman Rani Zai Iya Taimakawa Wajen Rage Farashin Abincin A Arewacin Nijeriya?

November 7, 2026
JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

November 7, 2026
Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

November 7, 2026
Rage Tsadar Rayuwa Ce Babbar Manufarmu – Tinubu

Tallafin Tinubu: Rijiya Ta Ba Da Ruwa Guga Ya Hana

November 7, 2026
Dan Sama Jannati Bako Na Farko Zai Shiga Cibiyar Binciken Sararin Samaniya Ta Sin

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci