ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

by Sulaiman and CGTN Hausa
1 hour ago
HK

LABARAI MASU NASABA

An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

An gudanar da babban taro kan kirkire-kirkire da ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba na Ziri Daya da Hanya Daya na 2026, jiya Litinin a yankin Hong Kong na Sin. Taron ya hada jami’ai da masana da shugabannin masana’antu, domin tattauna hanyoyin samun ci gaba mai dorewa da inganta karkata ga hanyoyin kare muhalli, ga kasashe masu tasowa.

Cikin jawabinsa, Huang Runqiu, ministan kula da muhalli da halittu na kasar Sin ya ce kasarsa ta kasance mai runguma da hada dabarun kare muhalli da baki dayan tsari da harkokin bunkasa tattalin arziki da zamantakewa. Ya ce bisa burinta na samun al’umma mai makoma ta bai daya ga dan adam, kasar Sin na ci gaba da zurfafa hadin gwiwa da kasashen duniya a bangarori kamar na karkata ga rage fitar da hayakin carbon da kare muhalli da halittu.

Ya ce shirin kare muhalli da ke karkashin hadin gwiwar shawarar Ziri Daya da Hanya Daya, ya dogara kan karfin Sin a bangaren masana’antu da fasaha, kuma ya yi daidai da bukatun ci gaba na kasashe da dama, haka kuma yana inganta aiwatar da dabarun koma wa hanyoyi masu kare muhalli a karin kasashe masu tasowa. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)

ADVERTISEMENT
HK
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS
  • Sulaiman
    Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)
  • Sulaiman
    Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo
HK
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

MASU ALAKA

An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya
Daga Birnin Sin

October 27, 2026
Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki
Daga Birnin Sin

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

October 27, 2026
Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu
Daga Birnin Sin

Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

October 27, 2026
Next Post
ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya

ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya

LABARAI MASU NASABA

An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya

An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya

October 27, 2026
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biyan Tallafin Sufuri Ga Ma’aikata Naira 70,000 A Duk Wata

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biyan Tallafin Sufuri Ga Ma’aikata Naira 70,000 A Duk Wata

October 27, 2026
ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya

ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya

October 27, 2026
An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

October 27, 2026
Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda

Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda

October 27, 2026
IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

October 27, 2026
Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

October 27, 2026
Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

October 27, 2026
INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

October 27, 2026
Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

October 27, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci