ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, October 28, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biyan Tallafin Sufuri Ga Ma’aikata Naira 70,000 A Duk Wata

by Abubakar Sulaiman
6 hours ago

Gwamnatin Tarayya ta amince da biyan ma’aikatan gwamnati tallafin sufuri na naira 70,000 a duk wata, domin rage musu tsadar kuɗin zirga-zirga da kuma sauƙaƙa matsin tattalin arziƙi da suke fuskanta.

Rahoton Jaridar Leadership ya bayyana cewa an amince da tallafin ne a wani mataki na gwamnati na tallafa wa ma’aikata sakamakon tsadar sufuri da ƙarin kuɗin gudanarwar 8da rayuwa. Tallafin zai taimaka wajen rage kuɗin da ma’aikata ke kashewa wajen zuwa wurareno aikinsu da komawa gida.

Matakin ya zo ne a daidai lokacin da ma’aikata da dama ke kokawa kan hauhawar farashin kayayyaki da tsadar sufuri, musamman a manyan biranen Nijeriya. Ƙarin kuɗin sufuri na daga cikin buƙatun da ma’aikata ke gabatarwa domin sauƙaƙa musu nauyin da sauye-sauyen tattalin arziki suka jawo.

ADVERTISEMENT

Sai dai har yanzu ana buƙatar ƙarin bayani kan ranar fara biyan tallafin, da ma’aikatan da za su cancanci karɓarsa, da kuma ko za a biya shi ga dukkan ma’aikatan gwamnati ko kuma wasu rukuni ne kawai.

Haka kuma, rahoton bai fayyace ko tallafin zai kasance na dindindin ko na wani takamaiman lokaci ba.

LABARAI MASU NASABA

Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda

IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu
  • Abubakar Sulaiman
    INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ba Abin Yarda Ba Ne – Wike

MASU ALAKA

Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda
Manyan Labarai

Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda

October 27, 2026
IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya
Labarai

IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

October 27, 2026
Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu
Labarai

Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

October 27, 2026
Next Post
An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya

An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya

LABARAI MASU NASABA

Hada-Hadar Yawon Shakatawa A Cikin Gidan Sin Ta Bunkasa Cikin Watanni Tara Na Farkon Bana

Hada-Hadar Yawon Shakatawa A Cikin Gidan Sin Ta Bunkasa Cikin Watanni Tara Na Farkon Bana

October 27, 2026
An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya

An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya

October 27, 2026
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biyan Tallafin Sufuri Ga Ma’aikata Naira 70,000 A Duk Wata

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biyan Tallafin Sufuri Ga Ma’aikata Naira 70,000 A Duk Wata

October 27, 2026
ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya

ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya

October 27, 2026
An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

October 27, 2026
Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda

Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda

October 27, 2026
IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

October 27, 2026
Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

October 27, 2026
Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

October 27, 2026
INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

October 27, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci