ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, September 12, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Nuna Gamsuwa Da Yadda Gwamnan Kano Ke Tallafa Wa Ɓangaren Ilimi

by Rabi'u Ali Indabawa and Sulaiman
10 months ago
NNPP

Shugaban kungiyar masu sayar da ganye da kayan marmari na Kasuwar Utako Babban Birnin Tarayya Abuja Mu’azu Hamza Karwai ya nuna jin dadinsa kwarai dakan yadda gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Yusuf ke taimakawa ɓangaren ilimi, ya ce sun san dama can yana niyyar yin hakan shi yasa ma suka zabe shi domin sun ba zai basu kunya ba. Ko yanzu ma  duk dan Jihar Kano da sauran ‘yan Nijeriya sun ce  alhamdu lillahi sun san ba za su yi zaben tumun dare ba ko dana-sani kan zabn shi ba, don haka suna yi ma shi fatan alkhairi a kowane lokaci.

Ya ce sun godewa Allah domin burinsu ya cika, bada dadewa bane gwamnatin ta Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamnan Kabir Yusuf ta dauki nauyin karatun dalibai ‘yan asalin Jihar Kano 590 wajen yanke shawarar tura su karatu zuwa kasashen waje da kuma wasu makarantun na cikin gida Nijeriya, don haka wani abu ne na ayaba kwarai da gaske.

ADVERTISEMENT

Saboda ai ilimi shi ne gishirin zaman duniya duk wani ci gaba ta fanon daban- daban sai da ilimi ake yin  samun shi, don haka shi yasa, abinda yake yi, musamman ma yadda ya  maida hankali kan lamarin  daya shafi ilimi.

LABARAI MASU NASABA

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

Bugu da kari ya ce samun jajirtaccen gwamna irin na Kano wani abu ne mai wuya,musamman ma yadda ya dauki mataki na sai ma jami’an tsaro abubuwan da za su taimaka masu wajen sayen Motoci, da Babura da za’ayi amfani da su domin tunkarar matsalar tsaro da ta fara kunno kai ta Jihar Kano, shi ma wannan matakin abin a yaba ne matuka domin shi lamarin tsaro babu wanda zai yi ma shi rikon sakainar kashi. Ya ce ya kara yabawa da jinjina ma shi kan yadda ya maida hankali yanzu ga Lafiya, tsaro  da  kuma  ilimi.

Sai dai duk hakan ya yi kira da gwamnan ya maida hankalinsa wajen tunawa da lamarin da ya shafi hanyoyin mota, alal misali kamar hanyar Bunkure ta zuwa mazabarsa, yana kuma fatan sauran fannoni kamarsu hanyoyi da saurana wasu ayyuka a tuna da kauyuka, suma duk cikin Jihar ta Kano suke, duk da yake an san baya  wai baya manta bane amma ana kara tuna ma shi suma mutanen karkara a tuna da su. Yana yi ma shi fatan Allah ya ci gaba da taimaka masa ci gabansa, Jihar Kano da kuma Nijeriya baki daya.

Ilimi
Rabi'u Ali Indabawa
+ posts Bio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ƙungiya Ta Gudanar Da Zaɓen Sabbin Shugabanninta A Abuja
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Yadda Tinubu Ya Kashe Naira Biliyan 37.64 A Tafiye-tafiye
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ta’addaci: Mutum 14,500 Sun Bace A Arewa Maso Gabas
Ilimi
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Xi Ya Gana Da Modi A New Delhi
  • Sulaiman
    2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci
  • Sulaiman
    Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Bayyana Damuwa Game Da Yadda Yanayin Hare-haren Ta’addanci Ke Sauyawa
  • Sulaiman
    Abinda Kasafin Gwamna Raɗɗa Na Shekarar 2027 Ya Ƙunsa

MASU ALAKA

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci
Labarai

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

September 12, 2026
Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan
Labarai

Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

September 12, 2026
Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91
Manyan Labarai

Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91

September 12, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaryata Rufe Makarantu Gaba Ɗaya A Nijeriya

Gwamnatin Katsina

Abinda Kasafin Gwamna Raɗɗa Na Shekarar 2027 Ya Ƙunsa

September 12, 2026
Ɗalibai Sun Yi Watsi Da Tallafin Data, Sun Nemi Wi-Fi Kyauta A Makarantu Daga Gwamnati

Ɗalibai Sun Yi Watsi Da Tallafin Data, Sun Nemi Wi-Fi Kyauta A Makarantu Daga Gwamnati

September 12, 2026
Yaƙin Amurka Da Iran Ya Janyo Asarar Fitar Da Ganga Biliyan 2.8 Na Mai

Yaƙin Amurka Da Iran Ya Janyo Asarar Fitar Da Ganga Biliyan 2.8 Na Mai

September 12, 2026
Zan Dawo Da Tallafin Mai Ne Don Rage Farashin Fetur Da Na Sufuri – Atiku

Zan Dawo Da Tallafin Mai Ne Don Rage Farashin Fetur Da Na Sufuri – Atiku

September 12, 2026
An Gargaɗi Mazauna Kusa Da Kogin Kaduna Kan Sako Ruwa Daga Shiroro

An Gargaɗi Mazauna Kusa Da Kogin Kaduna Kan Sako Ruwa Daga Shiroro

September 12, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.