ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ƙungiya Ta Gudanar Da Zaɓen Sabbin Shugabanninta A Abuja

by Sulaiman and Rabi'u Ali Indabawa
2 days ago

Kungiyar ‘Yan Asalin Jihar Kebbi Mazauna Abuja, wato ‘Association Of Kebbi State Indiginous Residents In Abuja’, (AKIRA) ta kaddamar da zaben sabbin shugabanninta.

Da yake gabatar da jawabi ga manema labarai jim kadan bayan kammala zaben, sabon zababben shugaban kungiyar Abubakar Abdullahi (A.A), ya godewa wa Allah madaukakin Sarki da ya ba shi wannan nasara. “Ina godiya ga Allah da nuna mana wannan rana da aka gudanar da wannan zabe, wanda hakika an yi zabe kamar yadda kake gani Alhamdu Lillahi, mun gode wa Allah bisa wannan ni’imar da ya yi mana. Yanzu abin da za mu sa a gaba shi ne hangen yadda za mu sake ciyar da wannan kungiyar gaba musamman ga ‘yan Jihar Kebbi domin kai wa wani mataki fiye da wanda take kai yanzu,” in ji shi.

Sannan ya bayyana irin hazakar tsohon shugaban kungiyar Alhaji Isa Usman Tsando Kangiwa, wanda ya yi a karkashinsa a matsayin mataimaki shekaru kusan hudu, don haka a karkashin wannan mun samu nasara sosai. “Domin gwamnatin Jihar Kebbi ta nuna mana halacci a matsayinta na gwamnati wanda mu da muke zaune a Abuja ba ta manta da mu ba ta yi mana alhairai da dama domin a halin yanzu kamar yadda ka fada ina cikin S.A na Mai Girma Gwamnan Jihar Kebbi Dakta Nasir Idris Kauran Gwadu, don haka an samu ci gaban da ba zai lissafu ba, kuma muna yi masa godiya” in ji shi.

ADVERTISEMENT

Shi ma a nasa bangaren tsohon shugaban kungiyar Alhaji Isa Usman Tsando Kangiwa, nuna farin ciki ya yi da godiya ga Allah, inda ya ce “Allah ya nuna musu farkon wannan jagoranci lafiya yau kuma ga shi an zo lokacin da suka sauka suka ba wa wasu.“ Yau an gabatar da zabe na ajiye shugabanci na ba wa mataimakina kuma zai dora daga inda na tsaya in sha Allahu.

Domin a lokacin da muka karbi jagorancin wannan kungiya muna ta kokarin ganin mun kan al’umma wuri daya, cikin ikon Allah da yardarsa Allah ya ba mu iko da dama muka samu kan al’ummarmu ya hadu, wanda a bisa wannan dukkan wani dan kuniya da shiga wani Ibtila’i in dai ba na aikata miyagun laifi bane, wannan kungiya na kokarin ganin ta karbo shi, ”in ji shi.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

Ya kara da cewa, a karkashin jagorancinsa ne aka yi wa wannan kungiya rajista, kuma shi ne ya bude mata a susu kuma a karkashin jagorancinsa ne ya samar mata shugaban yanki a nan Abuja wanda akalla akwai shugabbannin yankuna akalla 30 a nan Abuja.“A Jagorancina Gwamnan Jihar Kebbi ya tallafa wa wannan kungiya da kudi Naira miliyan 100, kuma mun yi amfani da su wanjen tallafawa yan wannan kungiya kananan yan kasuwa domin su dogara da kansu, kuma mun tabbatar cewa abubuwa na tafiya daidai.

Shi ko Sakataren Kungiyar na Kasa Murtala Yahaya Ambursa, wanda tsohon sakatare ne kuma zababbe a yanzu, cewa ya yi a duk lokacin da ka yi aiki kuma aka yaba da hazakarka, mutane za su bukaci ka sake dawowa, wanda hakan ne ya kasance kuma ga shim un dawo, kuma za mu dora in sha Allahu fiye da wanda muka yi a baya.

“Mun samu nasarori da ba zaku misultu ba, daga ciki akwa samun alakar mabobinmu da gwamnatin tarayya da ta jiha, gwamnati na jawo mu a jiki, gwamnatin jiharmu ta bamu matsayin S.A na gwamna mutum 20, ta ba mu wasu mukamai na mutum 10, kuma kowannensu yana nan akan aikinsa, to wannan ba karamin ci gaba bane”.

Sabbin shugabannin dai su ne; Tsohon Mataimakin Shugaban Kungiyar Abubakar Abdullahi (A.A), a matsayin sabon shugaba. Sai kuma Auwal Isiyaku Gulma a matsayin mataimaki, yayin da Murtala Yahaya ya matsayinsa na Sakataren kungiyar na Kasa, sai kuma Mahmuda Muhd a matsayin Sakataren Tsare-tsare, Kabiru Ibrahim Koko, Sakataen Kudi, Sulaiman Umar kuma Ma’aji, da kuma Kakakin kungiyar Musa Rabiu. Sauran sun hada da Muhammad Aliyu, Daraktan jin dadin jama’a da Walwala, sai shugabar Mata Hajiya Nafisa Abdulmumin.

Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Rabi'u Ali Indabawa
+ posts Bio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Yadda Tinubu Ya Kashe Naira Biliyan 37.64 A Tafiye-tafiye
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ta’addaci: Mutum 14,500 Sun Bace A Arewa Maso Gabas
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Cin Hanci Da Rashin Gaskiya Ne Ke Rage Mutuncin ‘Yansandan Nijeriya — Rahoto

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
Dandalin Kafofin Watsa Labarai Na Asiya Da Fasifik Ya Amince Da Hada Karfi Da Karfe Wajen Samar Da Ci Gaban Bai Daya

Dandalin Kafofin Watsa Labarai Na Asiya Da Fasifik Ya Amince Da Hada Karfi Da Karfe Wajen Samar Da Ci Gaban Bai Daya

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.