ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 1, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Asibitin Jirgin Sojin Ruwan Sin Ya Kammala Ayyukan Kiwon Lafiya A Guinea

by CGTN Hausa
3 weeks ago
Jirgin sojin ruwa

Asibitin Jirgin Sojin Ruwan Sin Ya Kammala Ayyukan Kiwon Lafiya A Guinea 

By CGTN Hausa 

Asibitin tafi da gidanka na jirgin sojin ruwan kasar Sin mai suna Auspicious Ark, ya bar kasar Guinea a jiya Asabar, bayan kammala ziyarar sada zumunta da ayyukan kiwon lafiya a wani bangare na shirin kiwon lafiya mai taken Mission Harmony-2026. 

ADVERTISEMENT

An gudanar da bikin ban kwana ga jirgin a tashar ruwa ta Conakry. Jami’an gwamnati da na rundunar sojin Guinea da jakadan Sin a kasar da babban jami’in soji na ofishin jakadancin Sin da sauran ma’aikatan ofishin da mazauna birnin da wakilan Sinawa mazauna ketare da na kamfanonin Sin, sun halarci bikin ban kwanan. 

Jirgin mai gudanar da ayyukan kiwon lafiya, ya isa Conakry, babban birnin Guinea ne a ranar 3 ga wata. Yayin ziyarar, ya bayar da hidimomin lafiya ga mazauna, kuma ya yi nasarar gudanar da tiyata da dama, ciki har da na idanu da na cire manyan tsiro na hanyoyin jinni.   

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

Baya ga kula da marasa lafiya, ya kuma tura tawagar jami’an lafiya masu bayar da horo zuwa asibitin abota ta Sin da Guinea, domin musayar ilimi da gudanar da ayyukan kiwon lafiya a wani sansanin soji.  

Firaministan kasar Guinea, Amadou Oury Bah, ya ziyarci asibitin na tafi da gidanka tare da halartar wata liyafa da aka yi a cikinsa. Ya kuma bayyana godiya bisa ziyarar da jirgin ya kai da bayyana fatan kara hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu, a karin bangarori a nan gaba. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha) 

Asibitin Jirgin Sojin Ruwan Sin Ya Kammala Ayyukan Kiwon Lafiya A GuineaBy CGTN HausaAsibitin tafi da gidanka na jirgin sojin ruwan kasar Sin mai suna Auspicious Ark, ya bar kasar Guinea a jiya Asabar, bayan kammala ziyarar sada zumunta da ayyukan kiwon lafiya a wani bangare na shirin kiwon lafiya mai taken Mission Harmony-2026.An gudanar da bikin ban kwana ga jirgin a tashar ruwa ta Conakry. Jami’an gwamnati da na rundunar sojin Guinea da jakadan Sin a kasar da babban jami’in soji na ofishin jakadancin Sin da sauran ma’aikatan ofishin da mazauna birnin da wakilan Sinawa mazauna ketare da na kamfanonin Sin, sun halarci bikin ban kwanan.Jirgin mai gudanar da ayyukan kiwon lafiya, ya isa Conakry, babban birnin Guinea ne a ranar 3 ga wata. Yayin ziyarar, ya bayar da hidimomin lafiya ga mazauna, kuma ya yi nasarar gudanar da tiyata da dama, ciki har da na idanu da na cire manyan tsiro na hanyoyin jinni. Baya ga kula da marasa lafiya, ya kuma tura tawagar jami’an lafiya masu bayar da horo zuwa asibitin abota ta Sin da Guinea, domin musayar ilimi da gudanar da ayyukan kiwon lafiya a wani sansanin soji. Firaministan kasar Guinea, Amadou Oury Bah, ya ziyarci asibitin na tafi da gidanka tare da halartar wata liyafa da aka yi a cikinsa. Ya kuma bayyana godiya bisa ziyarar da jirgin ya kai da bayyana fatan kara hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu, a karin bangarori a nan gaba. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)

Jirgin sojin ruwa
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Fitar Da Kudurin Kwamitin Kolin JKS Dangane Da Jagorancin Jamiyyar

MASU ALAKA

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata
Daga Birnin Sin

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

November 1, 2026
Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi
Daga Birnin Sin

Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

November 1, 2026
Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya
Daga Birnin Sin

Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

November 1, 2026
Next Post
An Zargi Ƴansanda Da  Yunƙurin Hana Taron “Tinubu Must Go” A Kano

An Zargi Ƴansanda Da Yunƙurin Hana Taron “Tinubu Must Go” A Kano

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

November 1, 2026
Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

November 1, 2026
Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

November 1, 2026
Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

November 1, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Hanyar Neman Bashi Ta USSD Ba Tare Da Intanet Ba

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Hanyar Neman Bashi Ta USSD Ba Tare Da Intanet Ba

November 1, 2026
Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

November 1, 2026
Mahara Sun Kai Hari Shingen binciken Sojoji, Sun Kashe Soja Ɗaya A Filato

Mahara Sun Kai Hari Shingen binciken Sojoji, Sun Kashe Soja Ɗaya A Filato

November 1, 2026
An Fitar Da Kudurin Kwamitin Kolin JKS Dangane Da Jagorancin Jamiyyar

An Fitar Da Kudurin Kwamitin Kolin JKS Dangane Da Jagorancin Jamiyyar

November 1, 2026
Mako Biyu Zan Yi A Kano Don Tabbatar Da Nasarar Tinubu – Yahaya Bello

Mako Biyu Zan Yi A Kano Don Tabbatar Da Nasarar Tinubu – Yahaya Bello

November 1, 2026
Manzon Musamman Na Shugaba Xi Jinping Ya Halarci Bikin Kaddamar Da Wasannin Olympics Na Matasa A Dakar

Manzon Musamman Na Shugaba Xi Jinping Ya Halarci Bikin Kaddamar Da Wasannin Olympics Na Matasa A Dakar

November 1, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.