An Sace Baturen Zabe Akan Hanyarsa Ta Zuwa Cibiyar Tattara Sakamakon Zabe A Zamfara
An yi garkuwa da jami'in hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da shugaban tattara sakamakon zabe a karamar...
An yi garkuwa da jami'in hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da shugaban tattara sakamakon zabe a karamar...
A ranar Litin ne wasu sojoji suka kashe 'yansanda biyu a jihar Taraba. An harbe su ne da safiyar Litinin...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana sanar da al'umar jihar cewa, jami'an tsaro a jihar na ankare domin dakile dukkan wata...
An shiga cikin firgici a garin Jalingo da ke a cikin jihar Taraba bayan an ji hare-haren bindiga kusa da...
Jakadiyar kasar Birtaniya a Nijeriya, Catriona Laing, ta janye kalamnata na taya 'yar takarar gwamnan jamiyyar APC ta jihar Adamawa...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa, za ta yi nazari kan zarge-zargen cin zarafin masu...
Jamiyyar PDP reshen jihar Zamfara ta zargi Bello Mohammed Matawalle kan kitsa murde sakamakon zaben mahaifar sa ta karamar hukumar...
Rundunar 'yansandan Jihar Kaduna, ta bayyana cewa ta kama wasu daga cikin 'yan shi'a da ta ke zargi da kai...
Mabiya darikar shi'a ta kasa ta yi ikirarin cewa, mabiya kungiyar biyar ne suka rasa rayukansu, inda wasu da dama...
Rundunar 'yansandan Jihar Gombe, ta karyata wasu rahotannin da ke cewar ta kama 'ya'yan wata jam'iyya a jihar kan dangwale...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.