Sojoji Sun Kai Farmaki, Sun Kashe Ƴan Ta’adda Masu Yawa A Neja
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF), karkashin atisayen Fansar Yamma, ta halaka ƴan ta’adda da dama tare da lalata sansanin...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF), karkashin atisayen Fansar Yamma, ta halaka ƴan ta’adda da dama tare da lalata sansanin...
Gwamnatin Tarayyar ta yaba wa yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza tsakanin Isra’ila da ƙungiyar Hamas, wanda ya haifar da sakin...
Hukumar NCC ta amince da ƙarin kuɗin sadarwa na kamfanonin waya, bisa roƙon da suka gabatar. Mai magana da yawun...
Biyo bayan hare-haren Sojoji masu tsanani da dakarun haɗin gwiwar atisayen Fansar Yamma suka gudanar, shugabannin ƴan bindiga Abu Radde...
Manhajar TikTok ta ci gaba da aiki a Amurka a ranar Lahadi bayan tsohon shugaban ƙasa Donald J. Trump ya...
Wata Kotun tarayya da ke Lagos ta bayar da umarnin kama Emmanuel Oku, wani ma’aikacin rukunin kamfanonin Dangote, bisa zargin...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya bar Abuja domin wakiltar Nijeriya a taron shekara-shekara na tattalin arziƙi na Duniya (WEF)...
Rundunar ’Yansanda ta Jihar Gombe ta bayyana wasu laifuka da ta kama masu aikatawa tare da gurfanar da su ga...
Rundunar Ƴansandan Jihar Kano ta gano motoci biyu da aka sace ta hanyar amfani da tsarin na'urar zamani (e-CMR), wanda...
Ana zargin wata ɗaliba a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kano, da haɗa baki da saurayinta don kai hari kan...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.