Kash: Ɗan Fasa-Ƙwauri Ya Hallaka Jami’in Kwastan A Jigawa
Jami'in Kwastan, Hamza Abdullahi Elenwo, ya rasa ransa yayin wani aikin bincike a jiya Juma'a, 12 ga Yuli, 2024, a...
Jami'in Kwastan, Hamza Abdullahi Elenwo, ya rasa ransa yayin wani aikin bincike a jiya Juma'a, 12 ga Yuli, 2024, a...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya naɗa Sanata Bashir Lado Mohammed a matsayin Mai ba Shugaban ƙasa shawara kan harkokin majalisar...
An saki 'yan jarida biyun da aka sace a Kaduna, Abdulgafar Alabelewe na jaridar The Nation da Abduraheem Aodu na...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad a ranar Asabar ya ƙaddamar da fara sayar da takin zamani na daminar bana kan...
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Baffa Dan Agundi a matsayin sabon Darakta-Janar na cibiyar inganta aikin ta ƙasa. Baffa Dan...
Biyo bayan mummunan rushewar ginin makarantar Saint Academy a Busa Buji, Jos, Jihar Filato, a ranar Juma’a, 12 ga Yuli,...
Lauya kuma mai sharhi kan harkokin yau da kullum, Daniel Bwala, ya sanar da cewa Shugaba Bola Tinubu zai ƙaddamar...
Wani ginin makaranta a yankin Busa Buji, ƙaramar hukumar Jos ta Arewa a jihar Filato, ya rufta, inda ya bar...
Sanata Masud Doguwa, fitaccen ɗan jam’iyyar APC a Jihar Kano, ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar PDP. Wannan sauya sheƙar ya...
Hukumar lura da yanayi ta Nijeriya (NiMet) ta yi hasashen samun guguwa da ruwan sama a faɗin Nijeriya daga Yau...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.