Dole Mu Binciki Ganduje Kan Kuɗin Fansho – Abba Kabir
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ya yi alƙawarin gudanar da bincike a kan zargin cirar kuɗaɗen garatuti...
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ya yi alƙawarin gudanar da bincike a kan zargin cirar kuɗaɗen garatuti...
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da samar da magunguna kyauta da suka haɗa da wankin ƙoda ga masu ciwon ƙoda...
Dakarun Sojojin Najeriya sun yi nasarar daƙile wani yunƙurin yin garkuwa da mutane a jihar Sokoto a yau Alhamis, inda...
Rundunar Sojin Nijeriya ta yi wani gagarumin tarihi inda ta ƙarawa Laftanar na biyu Oluchukwu Owowoh mukamin Laftanar na ɗaya,...
Ministan sufurin jiragen sama na ƙasa Festus Keyamo, SAN, ya fitar da wata sanarwa dangane da ayyukan da jiragen sama...
An naɗa Farfesa Aisha Sani Mai kuɗi mai shekara 41 a Duniya a matsayin shugabar riƙo ta jami'ar Abuja. A...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC) ta lalata kayayyakin jabu, da marasa inganci, da wanda wa'adin...
Dr. Temitope Ilori, Darakta-Janar na Hukumar yaƙi da HIV ta ƙasa (NACA), ya bayyana cewa, mutane 75,000 sun kamu da...
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya jagoranci taron majalisar tattalin arzikin ƙasa a Abuja, a daidai lokacin da al’ummar ƙasar...
Rundunar Ƴansandan jihar Yobe ta kama Zanaib Isa, mai shekaru 22, bisa zargin kashe mijinta mai shekaru 25, Ibrahim Yahaya,...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.