Almajiran Sheikh Dahiru Bauchi Sun Yi Mubayi’a Ga Khalifa Sharif Saleh
Iyalai da almajiran marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun tabbatar da cewa daga yau lamuran jagoranci na addini za su...
Iyalai da almajiran marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun tabbatar da cewa daga yau lamuran jagoranci na addini za su...
A yanzu wajajen karfe 2.10pm ne Sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar da wakilai na musamman da Shugaban kasa, tare da...
An Yi Jana'izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Tawagar gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ta isa Bauchi da misalin ƙarfe 1:35 na rana domin...
Tawagar tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ta iso Bauchi da misalin ƙarfe 11:08 na safiyar yau Juma’a domin halartar...
Gwamnan Bauchi Ya Gabatar Da Naira Biliyan 878 A Matsayin Kasafin 2026
Jagoran Harkar Musulunci, Sheikh Ibraheem Zakzaky, ya miƙa saƙon ta'aziyyarsa bisa rasuwar fitaccen Malamin addinin Musulunci, Shaikh Dahiru Usman Bauchi,...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya yi alhinin rasuwar babban malamin addinin Muslunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda ya rasu...
An ware ranar gobe Juma'a domin yin jana'izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, wanda ya rasu a ranar Alhamis 27 ga...
Fitacce kuma sanannen malamin addinin Muslunci a Nijeriya da ma Afrika, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya riga mu gidan gaskiya....
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.