Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Mutum 2 A Tawagar Gwamnan Katsina A Hanyarsu Ta Zuwa Zabe
Akalla mutum biyu ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya auku da tawagar Gwamnan Jihar Katsina, Aminu...
Akalla mutum biyu ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya auku da tawagar Gwamnan Jihar Katsina, Aminu...
Ma'aikatan INEC ba su iya rarraba kayan zaben gwamna da 'yan majalisun jihohi a kan lokaci a garin Kafin Madaki...
Masu jefa kuri'a a zaben gwamna da 'yan majalisun jihohi a wasu wurare daban-daban na Jihar Bauchi sun yi korafin...
Rundunar 'yansandan Jihar Legas ta cafke wata mata mai shekara 53 dauke da kayan aikin zabe a jihar.
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar cikin garin Bauchi, Alhaji Shehu Abdullahi ya bayyana a bainar jama'a a ranar Alhamis...
Akalla mutum 17 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu karin mutane 17 suka jikkata a tagwayen hatsarin mota da...
'Yan takaran gwamnan Jihar Gombe su takwas daga jam’iyyun adawa daban-daban sun mara tazarcen gwamnan Jihar, Muhammadu Inuwa Yahaya baya,...
Kwamitin yakin neman zaben jam’iyyar APC a Jihar Gombe, ya ce ya gano wasu bata-gari daga jam’iyyun adawa a jihar,...
Rundunar 'yansandan Nijeriya ta ayyana neman dan Majalisar Dokoki, mai wakiltar mazabar Bauchi, Yakubu Shehu Abdullahi ruwa a jallo, kan...
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya bukaci kwamishinonin hukumar da ke kula da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.