NUJ Ta Yi Allah Wadai Da Kama ‘Yan Jarida A Abuja
Reshen birnin tarayya (FCT) na kungiyar ‘yan jarida ta kasa (NUJ), ta yi tir da da Allawadai da kamawa da...
Reshen birnin tarayya (FCT) na kungiyar ‘yan jarida ta kasa (NUJ), ta yi tir da da Allawadai da kamawa da...
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya lashe rumfar zaben mataimakin Peter Obi, Datti Baba-Ahmed.
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Muhammad ya samu nasarar lashe akwatin mazabarsa a zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar...
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya gaza samun nasara a rumfar zabensa ta Yahaya Umaru mai lamba 010 da...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu ya gaza lashe akwatin mazabarsa, inda dan takarar shugaban jam’iyyar LP, Peter...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta ce, ‘yan daba sun tarwatsa aikin zabe a Jihar Delta da...
Na'urar tantance masu zabe wato BVAS, ta gaza daukan zanen yatsu da hoton fuskar tsohon kakakin Majalisar Dokokin Tarayya, Hon....
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya kada kuri'arsa mazabar Bourdillion, da ke Ikoyi a...
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad, ya kada kuri'arsa a zaben shugaban kasa da ke gudana a halin yanzu tare da...
Jami'an Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), da za su yi aiki a rumfar zaben da dan takarar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.