Ba Abin Da Zai Hana Tinubu Lashe Zaben Shugaban Kasa – Gwamnan Kwara
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya ce, Allah ne kadai zai hana dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola...
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya ce, Allah ne kadai zai hana dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola...
Rundunar 'Yansandan Jihar Kwara, ta cafke wani mutum, bisa zarginsa da hada kai da wasu mutane biyu wajen yin garkuwa...
Kungiyar Dalibai ta Kasa (NANS), ta yi barazanar shiga zanga-zanga kan kara kudin makaranta ga dalibai da Jami'o'in kasar nan...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Ƙasa (NIS), ta karbu kyautar Naira miliyan 500 daga Gidauniyar Raya Afirka ta...
A daidai lokacin da al’ummar Nijeriya suka yi ban kwana da shekarar 2022 da abubuwan da suka faru a cikinta...
Sarkin Bauchi, Dakta Rilwanu Sulaiman Adamu, ya nada Alhaji Mohammadu Uba Ahmad Kari a matsayin sabon Wazirin Masarautar Bauchi.
Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa (FRSC) reshen jihar Bauchi ta tabbatar da cewa mutane goma sha takwas (18) ne...
Kasa da 'yan awanni da cire mahaifinta daga sarautar Wazirin Bauchi, Kwamishiniyar ma'aikatar kasuwanci da masana'antu ta jihar Bauchi, Hajiya...
Masarautar Bauchi ta tsige Alhaji Muhammadu Bello Kirfi, daga mamba a majalisar bisa abin da ta misalta rashin biyayya da...
Wani jami’in sojan Nijeriya, Abubakar Idris, da ke aiki a karkashin rundunar tsaron fadar shugaban kasa, ya bude wuta kan...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.