ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yayin Da Na’ura Ta Fara Tunani: Bil’adama Ne Kadai Zai Iya Tunkarar Lamarinta

by Sulaiman
2 months ago
Tunani

A wurin babban taron fasahar kirkirarriyar basira (AI) na duniya na shekarar 2026, da taron manyan jami’ai kan tafiyar da sha’anin AI a duniya, kasar Sin ta gabatar da kudurinta game da kula da sha’anin AI wanda shi ne: kiyaye tsarin da zai fifita jama’a kan komai, da tabbatar da cewa ana amfani da AI ta hanyar da ta dace, ta yadda za ta kasance muhimmiyar hanyar samar da wadata da tsaro na bai-daya, tare da yin aiki tare wajen gina tsarin tafiyar da sha’anin AI bisa adalci da daidaito a duniya.

Wannan kuduri ba wai kawai zai cike gibin mallakar fasahohi ba ne, har ma da takaita tazarar da ke tsakanin sauyin fasaha da ake samu cikin sauri da kuma bukatar cimma matsaya kan tafiyar da sha’anin cikin hanzari.

Wani bincike ta shafin intanet da CGTN ta gudanar a duniya ya nuna cewa kashi 85.4% na masu bayyana ra’ayoyi sun yi amannar cewa bunkasar da AI ke yi cikin hanzari tana haifar da sabbin kalubale ga tsaro da gudanar da shugabanci a duniya.

ADVERTISEMENT

Binciken ya kuma gano cewa kashi 82.6% na masu bayyana ra’ayoyi sun yi imanin cewa ya kamata kasashen da ke samun ci gaba da kuma kasashe masu tasowa su taka rawar gani wajen tsara ka’idojin tafiyar da sha’anin AI domin tabbatar da tsarin ya kasance mai adalci da ya kunshi kowa da kowa.

A wani bangaren kuma, kashi 87.5% na masu bayyana ra’ayoyin sun yi fatan kasashen duniya za su yi aiki kafada-da-kafada wajen karfafa samun fasahar AI cikin sauki da zai kasance ga kowa da kowa, da kuma hana fasahar zamani zama wani sabon karfi na kawo rashin daidaito. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

LABARAI MASU NASABA

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

Tunani
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta
  • Sulaiman
    Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen
  • Sulaiman
    Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci
  • Sulaiman
    Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

MASU ALAKA

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci
Manyan Labarai

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Tunani
Labarai

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
Tunani
Labarai

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Next Post
Babban Jami’in Diflomasiyyar Sin Ya Jaddada Matsayar Dangantakar Kasar Da Turai Ta Hadin Gwiwa

Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.