Malamai A Kano Sun Gabatar Da Addu’o’i Kan Allah Ya Tabbatarwa Gawuna Nasararsa A Kotun Ƙoli
A ranar Talata Malaman addinin Musulunci a birnin Kano sun gudanar da addu’o’i na musamman don ganin dan takarar gwamna...
A ranar Talata Malaman addinin Musulunci a birnin Kano sun gudanar da addu’o’i na musamman don ganin dan takarar gwamna...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kauyen Tursa da ke karamar hukumar Rabah a jihar Sokoto da safiyar Talata. Sai...
Al’ummar Hausawa da mazauna garin Sagamu da ke jihar Ogun da dama ne suka fito suna gudanar da zanga-zangar lumana...
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, na kokarin dakile yunkurin tashin daya daga cikin manyan kantunan Nijeriya, Shoprite, na...
Shugaban kasar Masar mai ci, Abdel Fattah al-Sisi, ya samu nasarar sake lashe zaben shugaban kasar Masar a karo na...
Mamba mai wakiltar mazabar Chibok/Damboa/Gwoza, Ahmed Jaha, ya yi kira da a yi kokarin ganin an dawo da daukacin 'yan...
Tsohon dan majalisar wakilai, Alphonsus Komsol, ya bukaci shugaba Bola Tinubu da ya maye gurbin tsohon ministan kwadago da samar...
Yayin da cire tallafin man fetur ke ci gaba da kawo cikas ga rayuwar ‘yan Nijeriya, mazauna babban birnin tarayya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun kama wani da ake zargin barayin shanu ne tare tare da...
Wasu ‘yan bindiga sun afka kan wasu manoma sun kashe hudu daga cikinsu tare da yin garkuwa da wasu mutum...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.