Da Dumi-Dumi: Sha’aban Sharada Ya Fice Daga APC Zuwa Jam’iyyar ADP
Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar mai Karamar Hukumar Birni a Jihar Kano, Shaaban Ibrahim Sharada, ya sauya sheka daga jam’iyyar...
Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar mai Karamar Hukumar Birni a Jihar Kano, Shaaban Ibrahim Sharada, ya sauya sheka daga jam’iyyar...
An yanke wa sanannen wanda ake zargi da laifin garkuwa da mutane Hamisu Bala, wanda aka fi sani da Wadume,...
Akalla mutane 50 ne suka mutu yayin da da dama suka rasa matsugunansu sakamakon ambaliyar ruwa a Jihar Jigawa.
Rundunar 'yansandan Nijeriya ta fitar da sanarwar tsaurara matakan tsaro a makarantu da asibitoci a daukacin kasar.
Mahaddatan Alkur’ani da dama ne suka hadu a masallacin Juma’a na Sheikh Isayaka Rabiu da ke Goron Dutse domin yi...
Tijjani Ibrahim Kiyawa dan takarar kujerar Sanata na jam’iyyar APC a gundumar Jigawa ta Kudu Maso Yamma ya rasu.
Salman Rushdie na cikin mawuyacin hali game da rayuwarsa bayan kai masa hari da aka yi, wanda ya shafe tsawon...
Buhari ya ce yanayin rashin tsaro na yi wa tattalin arzikin kasar illa da kuma hana ci gaba.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce da zarar ya zama shugaban kasa, kungiyar malaman Jami'a...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, ta shawarci ma’aurata da su san yanayin lafiyar abokan zamansu kafin su yi aure domin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.