Shirin Sufurin Motocin Kyauta na Kaduna Ya Amfani Sama da Mutane Miliyan 1.4 A Cikin Watanni 5
Shirin sufuri na kyauta da gwamnatin Kaduna ke gudanarwa na amfani da motocin masu amfani da iskar Gas (CNG )...
Shirin sufuri na kyauta da gwamnatin Kaduna ke gudanarwa na amfani da motocin masu amfani da iskar Gas (CNG )...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Dakta Mukhtar Ramalan Yero, (Dallatun Zazzau) ya bayyana cewa al’ummar jihar Kaduna basu da wata hujja...
A yayin da matsalolin tsaro ke kara kamari a Arewacin Nijeriya, kungiyar Tuntuba ta Arewa (Arewa Consultatibe Forum) ta gudanar...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙara jaddada kudirinta na jawo masu zuba jari na ƙasa da ƙasa zuwa jihar. Yayin da...
Jam'iyyar ADC reshen jihar Kaduna ta kaddamar da kwamitin sake fasalin jamiyyar domin ƙarfafa tsarin jam’iyyar a faɗin jihar. Jam'iyyar...
Ma’aikatar yada labarai ta Jihar Kaduna ta kulla wata yarjejeniyar hadin gwiwa da Hukumar Kididdiga ta Jihar (BoS) domin shirya...
Gidauniyar tallafawa marasa Karfi (IRM) tare da haɗin gwiwar Hukumar Gidauniyar Inshorar Lafiya ta Jihar Kaduna (KADCHMA), ta kaddamar da...
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya wakilci Nijeriya a taron koli na biranen Asia wanda ya gudana a ƙasar...
Gamayyar wasu malamai da limamai a Jihar Kaduna a karkashin kungiyar Izala (JIBWIS) sun mika wata takardar korafi ga gwamnatin...
Gwamnatin Jihar Kaduna tare da haɗin gwiwar hukumar ci gaban Afirka ta ƙungiyar tarayyar Afirka (AUDA–NEPAD) reshen Nijeriya, ta ƙaddamar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.