ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

NANS Ta Kafa Kwamitin Ganin Yadda Ake Tafiyar Da Ayyukan TETFund

by Idris Aliyu Daudawa
3 months ago
NANS

Kungiyar dalibai ta kasa ta kafa kwamiti mai zaman kansa domin ya rika bin diddiki na yadda yadda ake tafiyar da hukumar (TETFund) a fadin manyan makarantun da suke a Nijeriya.

Ita wannan niyar kamar yadda wani bayanai mai dauke sa hannun Shugaban kungiyar na kasa Komrade, Akinteye Babatunde Afeez, bai wuce domin a tabbatar da ana aiwatar da ayyukan na Hukumar bilhakki da gaskiya da rikon amana a lokacin da ake amfani da kudin wajen yin ayyukan da za su taimaka a bangaren na ilimi.

Kungiyar ta dalibai ta ce tana bin lamarin sau da kafa irin gudunmawar  da gwamnatin tarayya ta ke badawa ta hanyar Hukumar TETFund,domin kuwa an kashe biliyoyin Nairori a shekarun da suka gabata domin  a samu inganta kayan more rayuwa a makaranta wadanda su ma suna taimakawa wajen yin bincike,harkar karatu da kuma yadda za ayi ta yin abubuwa sannu a hankali  a manyan makarantu.

ADVERTISEMENT

NANS ta ce zuba hannun jari a ilimi ai ana yin hakan ne domin bunkasa ilimi,  ta ce shi lamarin zuba jarin an yi shi ne domin a bunkasa ita nagartar ilimin saboda daliban Nijeriya,ta haka Sadai kuma,ba ta ji dadin wasu ‘yan guna- gunin da ake yi ba na abinda ake yi akan yadda ake aiwatar da wasu daga cikin ayyukan.

Irin maganganun sai kara karuwa suke yi daga wurare daban- daban na yadda ake yin watsi da ayyukan da aka fara,ko kuma a yi shi ba tare da inganci ba, ko abin ya kasance an yi amfani ne da kayan aikin da basu dace ba, ko  an yi jinkirin kammala shi aiki bayan ga yarjejeniyar da aka yi, sai kuma wata magana yadda su ‘yan kwangilar suke tafiyar da ayyukan na su, musamman ma a makarantun da suka kamata ayi masu irin wadannan ayyukan.

LABARAI MASU NASABA

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

“Irin wadannan abubuwan dole ne su sa al’umma su rika fadar maganganu ba kai hakanan ba bu tunanin kome mutane su rika fadar wadannan maganganun, har ma wasu ma su fara tambayar ina ma amfanin kasancewar ita TETFund da taimakon da ta kan yi wurare daban- daban akan dalibai da kuma irin tsarin na ilimiin kamar dai yadda bayanin ya kasance ne,”.

Sabon kwamitin da aka kaddamar kamar yadda, kungiyar NAN ta yi bayani aikin shi, shi ne ya fara rangadi na kasa inda zai je manyan makarantu, ya tabbatar da kuma ganin yadda ayyukan taimakawa da TETFund ta bayar ayi a wane irin hali suke ciki.

Za ta iya gane wane irin aikin aka yi, amfani da wane irin kayau, nagarta shi aikin ko ayyukan, da kuma kowane irin tasiri aikin ko ayyukan za su yi ma dalibai da kuma al’ummar wurin da makarantar ta ke.

Hakanan ma kwamitin zai mika dukkan abubuwan da ya gani da kuma shawarar da ya bada cikin kwana 90 ko wata uku ke nan, bayan nan sai ita NANS za ta ce Shugabanta  kadai zai iya cewa ga irin matakin da ya da ce a dauka.

Kamar dai yadda kungiyar ta ce, rahoton za a turwa fadar Shugaban kasa, tma’aikatar ilimi ta tarayya da sauran masu ruwa da tsaki domin daukar matakin da ya dace idan akjwai wani abinda ya tada kura.

NANS ta bayyana kwamitin zai kasance karkashin Shugabancin Komrade Salahudeen Lukman, tare da Gambo Abubakar wanda zai kasance matsayin Sakatare da mambobi biyar.

NANS
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

NANS
Ilimi

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

August 31, 2026
NANS
Ilimi

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

August 29, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
Next Post
Sake Jan Damarar Soja Da Japan Ke Yi Karin Alama Ce Mai Hadari

Sake Jan Damarar Soja Da Japan Ke Yi Karin Alama Ce Mai Hadari

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.