ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sake Jan Damarar Soja Da Japan Ke Yi Karin Alama Ce Mai Hadari

by Sulaiman and CGTN Hausa
3 months ago
Japan

Jam’iyyar LDP ta Japan ta gudanar da babban taronta a ’yan kwanakin da suka gabata, inda ta amince da daftarin shawara da take shirin mika wa gwamnati na neman gyara “takardu uku game da tsaron kasa”. Takardun uku, wato “Dabarun ba da tabbaci ga tsaron kasa”, “Dabarun tsaron kasa”, da kuma “Shirin gina karfin tsaro na matsakaicin lokaci”, an zartas da su ne a karshen shekarar 2022. Hakan alama ce da ke nuna cewa, dabarun tsaron kasar sun sauya daga manufar “kare kai” zuwa bunkasa “karfin mayar da martani”.

Kwatankwacin takardun uku, duk matakan da ke cikin sabon daftarin shawarar da taron na LDP ya amince da shi, sun karkata ne ga tanade-tanaden yaki na dindindin da kuma shiga tsakani na son rai. Kuma suna yunkurin zurfafa shigarwa da fadada karfin soja da shirye-shiryen yaki cikin tsarin kasa, da tattalin arziki da masana’antu, da kuma ra’ayoyin al’umma, ta yadda za su kara janyo manufar tsaron Japan ta sauya zuwa ga alkiblar kai hari da fadada karfin soja.

Daga musanta tarihin mamayar da ta yi a yakin duniya na II da sakamakon hukuncin kotun Tokyo, zuwa kara kudin da ake kashewa a aikin soja da sassauta hana fitar da makaman kare dangi, daga gyara kundin tsarin mulkin zaman lafiya, zuwa sake nazarin “takardu uku game da tsaron kasa” da kuma niyyar gyara “ka’idoji uku na rashin makaman nukiliya”, Japan tana kokarin farfado da ra’ayin nuna karfin soja cikin hanzari.

ADVERTISEMENT

Musamman ma matakin ta na yin karin gishiri game da barazanar waje da take fuskanta, da kuma amfani da “manufar kare kai” domin bunkasa fadada soja da shirye-shiryen yaki, ya yi kamanceceniya matuka da hanyar kara karfin soja da kasar ta bi wajen kai wa kasashen waje hari kafin yakin duniya na II. Dole ne al’ummar duniya su yi taka-tsantsan kwarai game da hakan.

Darussan tarihi suna nan a gaban idanunmu. A baki Japan tana shelar “zaman lafiya” da “tsaron kasa”, amma a aikace tana ta hanzarta “sake jan damarar soja”. Dole ne al’ummar duniya su hada hannu, su kuma dauki matakai na hakika, don hana farfadowar ra’ayin nuna karfin soja na Japan. (Bilkisu Xin)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Japan
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman

    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Japan
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

September 8, 2026

Next Post
Gwamnonin Arewa-maso-yamma Sun Kaddamar Da Shirin Rage Radadin Talauci A Yankin

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci