Sojoji Sun Daƙile Shirin Garkuwa Da Mutane, Sun Ceto Wadanda Aka Sace A Zamfara Da Katsina
Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su, sun dakile wani yunkurin satar mutane,...
Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su, sun dakile wani yunkurin satar mutane,...
An tabbatar da mutuwar mutum hudu, yayin da wasu da dama suka jikkata, sannan daruruwan iyalai suka rasa matsugunansu sakamakon...
An tabbatar da mutuwar mutum guda, yayin da sama da mutum 30 suka ɓace sakamakon wani hatsarin kwale-kwale da ya...
Shugaban Ma'aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya bayyana a gaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Sauran...
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, Lin Jian, ya shugabanci wani taron manema labarai a yau Litinin...
Ministan harkokin wajen kasar Sin, Wang Yi ya bayyana a yau Litinin cewa, kasar Sin na ci gaba da bin...
Akwai wani ra’ayi da ya dade da yaduwa na cewa akwai hanya guda daya kacal ta samun zamanantarwa, wato bin...
A ranar Juma’ar da ta gabata, aka kaddamar da Kimi K3, wani samfurin kirkirrarriyar basira ta AI da kamfanin Moonshot...
Alkaluma daga ma’aikatar raya masana’antu da fasahohin sadarwa ta kasar Sin, sun nuna yadda kasar ta cimma nasarar kera daukacin...
An kaddamar da Kimi K3, wani samfurin kirkirrarriyar basira ta AI da kamfanin Moonshot AI na kasar Sin ya samar, a ranar Juma’ar da ta gabata, wanda ya zama wata sabuwar nasara a fannin raya AI mai budadden tsari. A cewar kamfanin Moonshot AI, Kimi K3 mai kididdigar koyo triliyan 2.8, ya zama samufurin AI mai budadden tsari mafi girma a duniya. Haka kuma, samfurin ya nuna matukar kwazo a fannonin nazari da dama, inda ya zama cikin tsare-tsaren AI da ke kan gaba a duniya. Sa’o’i kalilan bayan fitar da shi, Kimi K3 ya kai matsayi na 1 cikin jerin AI mafiya inganci na Arena Rankings, inda ta zama fasahar AI ta kasar Sin ta farko da ta kai matsayi na 1 a dandalin mai tasiri. Masu nazari a masana’antar AI sun ce wannan nasara ba ci gaban fasaha kadai take nunawa ba, har da karuwar rawar da bayyana komai ke takawa da hadin gwiwa da samar da muhallin raya makomar fasahar AI a duniya. (Fa’iza Mustapha)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.